Advertisement

Inna lillahi wa inna ilaihrraji’un: Allah ya yiwa mahaifin jarumi kuma mawaki Baban chinedu rasuwa

Allahu akbar duniya dukkan wani mai rai mamacine, a yanzu muka sami labarin cewa mahaifin tsohon jarumin kannywood kuma mawaki Baban chinedu rasuwa, inda ya wallafa a shafin sa na sada zumunta kamar haka.

Inna lillahi wa inna ilaihirraji’un Allah ya yiwa mahaifina rasuwa za’ayi jana’izar sa a yau da magaruba a masallacin mai unguwa ja oji, Allah ya jikansa da rahama ameen.

A madadinmu na masu shafin Dalatopnews muna mika sakon ta’aziyyarmu ga jarumin kuma mawaki Baban chinedu, Allah ya yiwa mahaifin sa rahama da dukkan musulmin da suka rasu ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button