Jaruma Hajjara Aliyu tayi martani kan sabbin hotunan da jaruma Maryam Yahaya ta dauka

Jaruma hajjara Aliyu wanda ta wallafa rubutu akan hotunan jaruma Maryam Yahaya lokacin da take fama da rashin lafiya, inda a yau wasu hotunan jaruma Maryam Yahaya suke yawo a kafafan sada zumunta wanda wadannan hotunan sune dauka na uku da jarumar tayi, sai kuma jaruma hajjara ta baiwa jaruma Maryam Yahaya shawara kamar haka.
Jaruma hajjara Aliyu take cewa, Maryam Yahaya duk wanda yake baki shawara akan kiyi hoto ba mai kaunarki bane, kiyi hakuri ki kara hakuri ki ajiye maganar hoto yinsa a gareki ba dole bane face tonon silili a gareki, ki bawa neman lafiyarki mushimmanci duk mai nemanka idan yaga akwai sauran dama kara nemanka zai yi a kullum makashin ka kara neman ka yake har sai yaga ka kai kasa, kiyi hakuri sharawa ce.
Karanta wannan labarin
Allah Yasa Hajiya Rabi Kwana Casa’in Tayi Wuff Dani Cewar Balarabe Wambai
Sannan kuma jaruma hajjara Aliyu ta kara wallafa wani rubutu a kasa kamar haka.
Allah ya baki lafiya Allah yasa kaffara ce Allah ya duba wannan jinyar da kikayi ya yafe miki kura kukaranki dan darajar Annabi Muhammad (S.A.W).
Ga sabbin hotunan jaruma Maryam Yahaya nan domin ku kalla.
Karanta wannan labarin
Alhamdullilah Masoyan Adam A Zango Da Ado Gwanje Sun Cika Da Murna Dawowarsu Kasar Nijeriya Lafiya
Karanta wannan labarin