Kwana Uku Kafin Aurenta Allah Yayi Mata Rasuwa innalillahi Wa’inna ilaihir Raji’un

Kamar Yadda Kuka Sani Aure Shine Ginshikin Dan Adam Kuma Shine Abu Mafi Jin Dadi Ga Rayuwar Dan Adam.
Rohotonni Sun Bayyana Cewa Wata Budurwa Ta Mutu Kwana Uku Kafin Aurenta.
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI
RAJI’UN.
Allah Ya Yi Wa Wata Budurwa Rasuwa, Saura KwanaKwana 3 Daurin Aurenta A Birnin Katsina.
DAGA Zaharaddeen GanduAllah ya yi wa wata budurwa mai suna Wasilat Attahir
rasuwa a daren jiya laraba da misalin karfe 10:30 na
dare, wadda saura kwana 3 daurin aurenta, amma Allah ya dauki ran abinsa, an yi jana’izarta a jiya
alhamis da karfe 10:00 na safe kamar yadda abokin
angonta ya shaidawa Gidauniya Tv ta wayar salula.
Wasilat Attahir wadda ke zaune a anguwar Filin Folo a
cikin birnin katsina, ta yi fama ne da yar gajeruwar
rashin lafiya, wadda daga karshe ta ce ga garinku nan.
Allah ya jikanta da Rahma.Please pray for the dead Muslim.
Zamu So Mu Karbi Addu’oinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Na Wannan Budurwar Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da imani Ameen.
Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
ku Karanta Wannan Labarin:
Dole Mu Saka Soyayyar Annabi Muhammad (SAW) A Zuciyoyinmu Cewar Atiku Abubakar
Ku Karanta Wannan Labarin:
Har Yanzu Akwai Harsashi A Jikina Da Matata Cewar Sheik Ibrahim El-Zakzaky
Ku karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Wani Matashi Yayi Lalata Da Mahaifiyarshi Ta Haifi ‘Ya’Ya Uku