LABARINA SEASON 4 EPISODE 1

A Yau Juma’a 8 Ga Watan Oktaba Ba Ne Aka Cigaba Da Haskaka Shirin Labarina Zango Na Hudu Kashi Na 1

Kamar Yadda Aka Tsaya A Kashin Da Ya Zanto Mutane Sun Cika Da Mamakin Yarda Jaruma Sumayya Ta Cire Tsoro Ta Wankawa Presidor Mari Akan  Yazo Ya Samaisu A Dakin Mahmud

Saide A Wannan Kashi Na Daya Zango Na Hudun Zakuga Abin Mamaki Ta Yadda Mahmud A Karshe Yake Fitowa Daga Mota Yayin Da Sumayya Take Tukasu A Mota Zasu Je Studio Domin Gabatar Da Shi Ga Sarkin Waka

Mahmud Ya Fito Daga Motar Ne Ta Dalilin Ya Gano Presidor A Kofar Get Din Studio Din Tofa Mai Kallo Kar Ka Yarda A Baka Labari Ka Shiga Cikin Wannan Bidiyan Domin Kallon Shirin Cigaban Labarina Da Aka Tafi Hoto

Ku Kara Karanta Wannan Labarin 

Jaruma Hajjara Aliyu tayi martani kan sabbin hotunan da jaruma Maryam Yahaya ta dauka

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button