Mawakiyar Da Take Fuskantar Bacin Suna Bayan Bullar Bidiyonta Na Iskanchi – Tiwa savage

Fittacciyar Mawakiyar Kudanchin Nigeria Mai Suna Tiwa Savage Tafara Shan Barazanar Bacin Suna A Idon Duniya Bayan Bullar Bidiyonta Na Iskanchi.

A Wata Hira Da Tayi Da Gidan Rediyon Amurka, Ta Bayyana Cewa Bazata Biya Ko Sisi Ba Ga Mutumin Dayake Yi Mata Barazanar Wallafa Bidiyon Nata A Duniya.

Da Farko Dai An Turo Wani Ta Wajen Manajan Mawakiyar Tare Da Bayyana Adadin Kudin Da Za’a Bayar, Domin Hana Bidiyon Yaduwa, Nan Take Manajan Yayi Sauri Ya Sanar Da Mawakiyar Halin Da Ake Ciki.

Ta kuma shaida cewa saurayinta ne a bisa kuskure ya soma ɗaura hoton a shafin sada zumunta kuma nan take ya goge, sai dai tuni mai yi mata barazanar ya yi sa’ar sauke bidiyon.

Tiwa ta ce a halin yanzu saurayinta na cikin damuwa.

Mawakiyar ta ce da farko ba ta ji dadin faruwar lamarin ba, amma dai kuma ba za ta amince a yi amfani da wannan damarba Domin A Karbi Kudinta Ta Wannan Sigar.

Zamuso Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Allah Yasa Hajiya Rabi Kwana Casa’in Tayi Wuff Dani Cewar Balarabe Wambai

 

Ku karanta Wannan Labarin:

Alhamdullilah Masoyan Adam A Zango Da Ado Gwanje Sun Cika Da Murna Dawowarsu Kasar Nijeriya Lafiya

 

Ku karanta Wannan Labarin:

Kwana Uku Kafin Aurenta Allah Yayi Mata Rasuwa innalillahi Wa’inna ilaihir Raji’un

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button