Tirkashi Ana-wata ga-wata wani saban kamfanin yakai Karan Hafsat Idris barauniya kotu bisa handamemusu kudi kimani milin Daya 1m.

Tofa kotu zata kama Hafsat Idris barauniya bisa cin kudin wani kamfani har naira miliyan daya.

Rahotan na Zuwa mukune kaitsaye daga shafinmu na Dalatopnews kucigaba da lasancewa damu a shafin Domin samin labaran Duniya.

Wani rahoto da gidan jaridar Labaranhausa.com dake Kano ya kawo rahotan a jiya alhammis 07-09-2021 da misalin large 5:20pm Wanda suke bayyana cewa wani kamfani ya kai kararr jarumar Kannywood Hafsat Idris, zuwa gaban babbar kotun jahar Kano, wacce ke Ungoggo, kan zargin cinye zunzurutun kudi har naira miliyan daya da dubu dari uku da aka bata domin daukar bidiyon rawa, amma ta saba alkawari.

Rahoton ya bayyana cewa jarumar ta zo gurin bikin, har an fara daukar bidiyon, sai kuma ta gudu ba ta dawo ba, inda hakan yasa kamfanin ke bukatar kotu ta sa ta dawo musu da kudin su, kana ta biya su naira miliyan goma.

Sun bukaci wannan naira miliyan goma ne a matsayin diiyyar asarar da ta sa suka yi domin, sun tara ma’aikata sun dauko hayar kayan aiki, sai kuma rashin cika alkawarinta yasa sun yi asara.

Har ya zuwa yanzu dai bamuu ji ta bakin ita jaruma Hafsat Idris kan wannan batu ba.

To jama’a zamuso mu karbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin Daya faru tsakanin Hafsat Idris wato barauniya dakuma kamfanin Dake karanta zaku iya biyomu Kai tsaye ashafinmu na tsokaci Dan Jin tabakinku.

KU KARANTA WANNAN:

Jaruma Hajjara Aliyu tayi martani kan sabbin hotunan da jaruma Maryam Yahaya ta dauka

 

Allah Yasa Hajiya Rabi Kwana Casa’in Tayi Wuff Dani Cewar Balarabe Wambai

 

Ten advice from Albert Einstein for young people how want to be successful in life

Tirkashi shin ‘yan Nigeria Zasu yadda amusu allurar covid19 kokuma abasu tallafin da aka bawa ‘kungiyar lafiya naira miliyan 300m.

 

Ina Barin Mijina Yayi Lalata Da Mahaifiyata Ko Kanwata Idan Banaso Ya Kwanta Dani Cewar Wata Mata

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button