Tofa fiye da mutane 260,000 ke mutuwa daga cutar ta maleriya a kowace shekara

Tofa a yanzu muka Sami rahotan yadda cizan sauro yake yiwama mutane da yadda yake kashe kananan Yara a nashir afirika.
Rahotan nacewa Yara da Yawa narasa rayiwarsu ta dalilin sauro a Nigeria Wanda wannan na da nasaba da rashin kula da ma halli da Basa samun daga wajan iyayansu.
Wannan na Daya daga Cikin Abubuwane dakewa mutuwar kananan Yara kubiyomu kaitsaye Dan Jin cikekkyan bayani.
Kasancewar akwai kananan yara ‘yan kasa da shekaru biyar fiye da 260,000 da ke mutuwa daga cutar ta maleriya a kowace shekara a yankin Kudu da Saharar Afirka, wannan ci gaba da aka samu zai ceci dubun-rayuka, WHO ce ta bayyana rahotan.
Amma yaushe ne mutane za su fara amfana daga wannan ruwan rigakafin da ake kira RTS,S?
Za mu duba wannan da kuma sauran wasu muhimman tambayoyi.
Masu bincike da kwararru a kan harkokin kiwon lafiya na nuna farincikinsu bayan da Kungiyar Lafiya ta Duniya WHO ta amince da amfani da ruwan allurar rigakafin cutar zazzabin cizon sauro wato maleriya na farko a fadin duniya.
Shekaru shida suka gabata ne aka tabbatar da sahihancin ruwan rigakafin, wajen bayar da kasha 40 bisa dari na kariya daga kamuwa da cutar maleriya da kuma kasha 30 bisa dari na cutar zazzabin mai tsanani.
Tun a shekarar 2019 ne masu bincike suka fara gudanar da shirin bayar da allurar rigakafin a kasashen Ghana, da Kenya da kuma Malawi.
Kananan yara fiye da 800,000 ne aka yi wa allurar rigakafin akalla sau daya, kuma WHO ta bayyana cewa babu wata damuwa game da batun hadari.
Kucigaba da bibiyarmu a sahinmu na Dalatopnews kada kumanta kunatare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.
KU KARANTA WANNAN:
Jaruma Hajjara Aliyu tayi martani kan sabbin hotunan da jaruma Maryam Yahaya ta dauka
Allah Yasa Hajiya Rabi Kwana Casa’in Tayi Wuff Dani Cewar Balarabe Wambai
Ten advice from Albert Einstein for young people how want to be successful in life
An sami nasarar ceto matunae 180 a Jihar zamfara Wanda masu.
Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.