A Cikin Jihar Enugu Dake kudancin Nigeria Sojojin Sunyi Nasarar kashe ‘yan Bindiga har mutum uku Amma saida Kash.

Tofa dakarun saojojin Nigeria sun bayyana cewa a yau sunkashe Yan bin diga har mutum uku.
A Yammacin yaune muka Sami wani rahotan daga Daya daga Cikin manema labaranmu na Dalatopnews Dake Jihar Enugu Wanda ya saida Mana cewa sojojin Sunyi nasarar kashe ‘yan Bindiga har mutum uku.
A yau asabar da misalin karfe 4:00 na yamman Nan ya shai da mana.
ya tabbatar Mana da dakarun sojan Najeriya sun ce kashe ƴan bindiga uku a Jihar Enugu da ke kudancin ƙasar Nigeria
Wata sanarwa daga kakakin rundunar, Onyema Nwachukwu, ta ce sun kashe ƴan bindigar ne waɗanda suka kai wa ƴan sanda hari ranar Alhamis a wani shingen binciken jami’an tsaro kan babbar hanyar Okija-Onitsha a ranar Alhamis.
Wanda idan bakumanta ba a wancan makonne muka kawo muku ra hotan Jihar enugu yadda yansanda sukefama dasu kwatsam yau muka tsinkayi wani saban rahotan a yau a sabat.
Ya ce ɓangaren dakarun rundunar Golden Dawn da aka tura Enugu sun murƙushe ƴan bindigar a musayar wuta, wanda ya tursasa masu tserewa.
Yan bindiga uku aka kashe, waɗanda ke cikin mota biyu ƙirar Hilux da Hummer, yayin da wasu suka tsere da harbin bindiga a jikinsu.
To daidai muce Allah ya kyauta sannan zamuso mu karbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin a sahinmu na tsokaci.
A har kulum kunabtare dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews kucigaba da bibiyarmu a shafinnamu Domin samin labaran Duniya.
KU KARANTA WANNAN:
Tirkashi Yadda Aka Kama Tsohuwa ‘Yar Shekara (98) Da Safarar Tabar Wiwi
Mutanan da sojoji suka kashe a wasu kauye da wata masarauta a Jihar Imo a kalla sunkai kimanin.
Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.