Abin daya faru da jaruma Maryam booth na bayyana hoton tsiraicinta yana shirin faruwa da wata mawakiya

Shahararriyar mawakiyar turanci da kuma yarbanci Tiwa Savage ta bayyana cewa wani mutumi na yi mata barazana kan wasu hotunanta da bidiyoyi na badala.

A lokacin da mawakiyar take tattaunawa da wani tashar gidan Radio dake kasar Amurka, ta bayyaan cewa baza ta biya ko sisi ba ga mutumin da yake mata wannan barazanar.

Karanta wannan labarin

innalillahi Yanzu Aka Tona Asirin Hadiza Gabon, Ashe Dama Haka Rayuwarta Take

Kamar yadda BBC Hausadailytime ta wallafa: Da farko an fara tura barazanar da ake mata ga wani manajan ta a ranar laraba wanda nan take manajan nata ya sanar da ita, sannan kuma ya fada mata adadin kudaden da mutumin ya bukata ko kuma a wallafa bidiyon nata.

Mawakiyar ta bayyana cewa, saurayin nata ne da farko ya fara wallafa hotunan nata a shafin sa amma daga baya sai ya goge, amma yayi hakan ne bisa kuskure sai dai kuma wanda yake yi mata barazanar yayi saurin sauke bidiyon nata.

Ta kara da cewa, da farko bataji dadin faruwar al’amarin ba amma kuma bazata amince ayi amfani da wannan damar ba wajan bata mata suna ko kuma durkusar da ita.

Karanta wannan labarin

Subhanillahi Yadda Rigima Ta Barke Auwal Isah Yayi Kaca Kaca Da Hadiza Gabon

Mawakiyar Tiwa Savage tace, a halin yanzu saurayin nata yana cikin halin damuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button