Ashe Alhakin Matashin Daya Sha Guba Akan Maryam Yahaya A Shekarun Baya Shiyake Binta Yanzu

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Batu Akan Hotunan Maryam Yahaya Bayan Tashinta Daga Rashin Lafiya.
Bayan Wallafar Wadannan Hotuna Nata Sai Mutane Da Dama Sukayi Ta Tofa Albarkachin Bakinsu Akan Wadannan Hotuna Nata.
A Wani Dogon Bayani Da Muka Samu A Shafin Facebook Na Wani Matashi Bayaninsa Ya Fara Kamar Haka;
Daga Abubakar A Adam Babankyauta.
Wato jama,a dayawan ku nasan zaku tuna hotan
wannan matashin wanda yasha fiya fiya sakamakon
kin karbar soyayyar shi da Maryam Yahaya tayi a
shekarar 2020 didda cewa ya bayyana mata tsananin
soyayyar da yake mata a wancan lokacin.
Shidai wannan matashin dan a salin jihar yobe ne
wanda yayi tattaki daga jihar yobe zuwa jihar kano
domin yayi ido biyu da masoyiyar shi Maryam Yahaya
amma tayi watsi da shi wanda sanadiyar hakan shi
kuma ya kurbi fiya fiya domin burin shi bazai cika baakan ta.
Da yawan mutane a wancan lokacin sun zagi wannan
matashin domin ganin yadda zai kashe kan shi
saboda soyayya wata maceSaidai wasu kuma sun ma matashin uziri sabodasoyayya makauniyar abu ce wacce idan ta kama
a sashi ya aiwatar da komai akan ta
inda suka daura laifin akan Maryam Yahaya harma
sukace inda ya mutu babu shakka ita ta kashe shi
sakamakon taki karbar soyayyar da yake mata
saboda girman kai da kuma nuna cewa tafi karfinmutun takan imaza irin shi.
Watau jama,a koma dai menene na tabbata yanzu
haka Maryam Yahaya taga duniya kamar yadda
masoyin ta wanda ya kurbi fiya fiya akan ta yaga
duniya shi ma kuma yanzu na tabbata idan a ce
Maryam Yahaya zatayi ido biyu da tsohon masoyin tawanda yasha fiya fiya akan ta yace zai aure ta da
dagudu zata amince mishi.
Domin babu abin da take bukata ayan zu sai wanda
zai aure ta domin ya ceto rayuwar ta daga cikin garari
sakamakon kaf samarin ta na da bazasu iya auran ta
ba ayan zu.
Akarshe ina mai gargadi zuwa ga mata da maza
masu hulakanta masoyan su na gaskiya sakamakon
wata dama da suke ganin sun samu na kyau ko mulki
ko dukiya da su guji hakan domin indai duniya ce toh
babu shakka abin da ka raina wata rana zai iya fin
karfin kaIna rokon ubangiji Allah yasa muyi kyakkyawan
karshe.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashinmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani Nasa, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ga Wata Bidiyo Da Mukayi Cikakken Bayani Sai Ku Kalla.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Lalle Akwai Abin Dubawa A Tattare Da Da Maryam Yahaya Domin Tabbas Itama Taga Ta Duniya
Ku Karanta Wannan Labarin:
Jaruma Hajjara Aliyu tayi martani kan sabbin hotunan da jaruma Maryam Yahaya ta dauka
Ku Karanta Wannan Labarin:
innalillahi Yanzu Aka Tona Asirin Hadiza Gabon, Ashe Dama Haka Rayuwarta Take