Bai kamata malamin addinin musulinci ya shiga cikin kazantar siyasar Nageriya ba, cewar prof Ibrashim makari

A cikin wata tattaunawa da akayi ta musamman da malamin a cikin ofishin sa, ya fadi kuskure da kuma rashin dacewa da game da shigar da malamin yayi cikin gurbacacciyar siyasar da ake dagulawa a wannan kasar ta Naferiya.

Malamin ya kara da cewa, kwata kwata a hujjar da wasu malaman dake shiga siyasa ko ake basu wani mukamin gwamnati, sune suke fakewa da shi na gyaran da zasu kawo wanda ba karbabbe bane, domin kuwa basune suka da wuka da mana kan zartarwa ko sanha abu da suke kallo a matsayin kuskure.

Akan haka ne malamin yake ganin hakan zai fi kyau malamin ya tsaya daga waje ya dinga da’awa ga masu aikata barna kazantar tasa.

Kalli bidiyon dake kasa domin kaji cikekken bayani daga bakin malamin.

Karanta wannan labarin

Lalle Akwai Abin Dubawa A Tattare Da Da Maryam Yahaya Domin Tabbas Itama Taga Ta Duniya

Karanta wannan labarin

Abin daya faru da jaruma Maryam booth na bayyana hoton tsiraicinta yana shirin faruwa da wata mawakiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button