Advertisement

Lalle Akwai Abin Dubawa A Tattare Da Da Maryam Yahaya Domin Tabbas Itama Taga Ta Duniya

Kamar Yadda Akasarin Mutane Na Cewa Mafi Yawan Jaruman Kannywood Mata Suna Wulakanci Ga Masoyansu Mutane Gari Inda Daga Baya Kuma Bayan Duniya Ta Musu Gwatson Kuliya Kuma Sai Su Zo Suna Raba Ido Suna Neman Taimako Ga Al’umma

Saide In Bazaku Manta Ba Cewa A Shekarar Da Ta Gabatane Wani Matashi Yayi Tattaki Daga Jihar Yobe Zuwa Kano Don Gani Abar Sonsa Maryam Yahaya Inda Tayi Biris Da Shi ,Shi Ko Mutumin Da Yayi Nisa Bayajin Kira Yaje Ya Kurbi Fiya Fiya Domin Yana Ganin Rayuwarsa Bata Da Sauran Amfani Inde Maryam Yahaya Bata Aminta Dashi Ba

Amma A Yau Shekara Kenan Da Dan watanin Da Wannan Maganar Itama Sai Ta Kamu Da Rashin Lafiyar Da Taki Ci Taki Cinyawa Inda Wani Shafi Mai Suna Daily News Hausa Sukayi Wata Wallafawar Magane Mai Azancin Akan Abinda Tayi Shekarar Da Ta Gabata Kamar Haka

Wannan Maganar Da Shafin Sukayi Yasa Mutane Suncika Da Mamaki Domin Sun Manta Da Maganar Amma Yanzu Sun Tino Da Ita Inda Suka Fara Tofa Albarkacin Bakinsu Kamar Haka

Daga Karshe Muna Kara Bawa Jaruman Kannywood Mata Shawara Kan Sun Daina Raina Mutum A Duk Yanayin Da Suka Ganshi Domin Rayuwa Babu Tabbas In Wata Ran Kaine Wata Ga Wani Kane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button