Masha Allah: Yanzu yanzu muka sami labari shahararran mawaki Nura M Inuwa ya sami karuwar ‘yar mace

Yanzu yanzu muka sami labarin matar shahararran mawaki Nura M Inuwa ta haihu, inda suka sami karuwar ‘yar mace.

Kamar yadda kuka sani a ba wannan ce ‘yar ta farko a wajan mawaki Nura M Inuwa ba, suna da ‘yar su ta fari wanda ake kiranta da, Farrah M Inuwa.

Mun sami wannan labarine daga shafin shahararran mawakin inda ya wallafa hoton jaririyar tare da rubuta cewa.

Allah ya azurta mu da jaririya ‘yar mace, Allah ya raya mana ya albarkace ta.

Ga hoton jaririyar nan a aka sai ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Subhanillahi Yadda Rigima Ta Barke Auwal Isah Yayi Kaca Kaca Da Hadiza Gabon

Karanta wannan labarin.

Hotunan Mata (10) Goma Da Wahalar Ciki Ta Sauya Musu Siffa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button