Mutanan da sojoji suka kashe a wasu kauye da wata masarauta a Jihar Imo a kalla sunkai kimanin.

Asafiyar yau muka Sami wani raho daga Jihar Imo.
Rahotan ya tabbatarmana dakisan ‘yan kauyan kama har da gidaje 15 sannan dakuma wata masarauta.
A ƙalla mutum uku suka mutu da kona gidaje 15, ciki harda fadar masarautar Aborshi na al’ummar Izombe da ke karamar hukumar Oguta a jihar Imo da ke kudancin Najeriya.
Shaidu sun daura alhaki kan sojoji da suka kai harin ramuwar gayya a cewar Jaridar Daily Trust ta Najeriya.
Rahotanni na cewa sojojin sun fusata ne bayan kisan abokan aikinsu biyu da ake zargin matasan Izombe da aikatawa.
Wani shaida ya sanar da cewa matasa na bore kan kisan wani matashi da aka bayyana sunansa da Chukwunoso Iherue, zanga-zangar ce ta kai ga hallaka sojojin biyu.
Kakakin sojin runduna ta 34, Capt Joseph Akubo, a lokacin da aka tuntube shi ya shaida cewa ba shi da cikakken masaniya kan abin da ya faru.
Sai dai ya alkawarta bada bayanai da zaran ya samu karin haske.
Kucigaba da bibiyarmu a shafinmu na Dalatopnews.
KU KARANTA WANNAN:
Subhanillahi Yadda Rigima Ta Barke Auwal Isah Yayi Kaca Kaca Da Hadiza Gabon
Don’t tell people what you do let your work speak for itself Mukesh Ambani said
Mawakiyar Da Take Fuskantar Bacin Suna Bayan Bullar Bidiyonta Na Iskanchi – Tiwa savage
Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar sanarwar shiryeshiryanmu masu kayatarwa mungode.