Tirkashi Yadda Aka Kama Tsohuwa ‘Yar Shekara (98) Da Safarar Tabar Wiwi

A Yau Kuma Sai Muka Ci Karo Da Wani Labari Mai Ban Mamaki A Kasar Mexico, Yadda Aka Kama Wata Tsohuwa ‘Yar Shekara 98 Da Safarar Tabar Wiwi.

Kamar Yadda Shafin guarantyhausanews Suka Wallafa Jami’an Tsaro a Kasar Maxico Sun Chafke Wata mata Tsohuwa Mai a kalla shekara 98 da haihuwa wacce take safarar tabar wiwi daga kasar ta maxico inda take kaita kasar Amurka domin samun kazamiyar riba.

Jami’an tsaron sun kamata ne inda sukaga yanayin tsufarta da kum K’ibar da takeda shi yanuna alaman wani abu ajikinta inda suka tsananta bincikenta har suka samo kulli kullin tabar wiwi ajikinta inda ta daddauresu ta yadda baza’a ganeba domin fits da’ita Amurka.
Jami’an tsaron dai tuni suka kaita ofishinsu domin gudanar da bincike mai tsayi Dan ganin angano wanda take kaiwa dakuma abokan harkar tata da suke safarar tabar ta wiwi.

 

Tirkashi Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Labari Na Tsohuwa Mai Shekara 98 Da Safarar Tabar Wiwi.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Hotunan Mata (10) Goma Da Wahalar Ciki Ta Sauya Musu Siffa

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Mawakiyar Da Take Fuskantar Bacin Suna Bayan Bullar Bidiyonta Na Iskanchi – Tiwa savage

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Mutanan da sojoji suka kashe a wasu kauye da wata masarauta a Jihar Imo a kalla sunkai kimanin.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button