Advertisement

Ankama Wata Malamar Makarantar Sikandare Da Lalata Da Dalibinta Acikin Mota

Kamar Yadda Kuka Sani Yanzu Rayuwa Ta Lalace,  Anan Kuma Sai Muka Samu Labarin Wata Malamar Makaranta Mai Yin Lalata Da Dalibinta Tsawon Shekaru.

Malamar Mai Shekara 31 Ta Kasance Tana Lalata Da Dalibinta Mai Shekara 14 Acikin Mota Kamar Yadda Shafin Bama Post Ya Rawaito.

Malamar Wadda Ke Koyarwa A Makarantar Brittany Mai Suna Lopez-murray Asirinta Ya Tonu Ne Biyo Bayan Wani Bincike Da Akayi Akanta Duba Da Yadda Aka Samu Wasu Hotunanta Na Badala A Wayar Dalibin.

Sannan Anbayar Da Rohoton Cewa Lopez Murray Ta Dauki Tsawon Lokaci Tana Lalata Da Dalibinnata Sannan Tana Bayyana Yadda Take Ji A Yayi Da Suke Tare Da Juna.

Asirinta Ya Tonu Ne A Ranar 2, Ga Watan October, Da Laifin Lalata Da Yaron, inji miami Hiraid.

Kamar yadda kafafen yada labarai na cikin gida suka bayyana, malamar ta fallasa ne bayan surukar daliban ya gano hotuna a tsakanin yaron da malamar.

An kuma ruwaito cewa mahaifin yaron ya ci karo da hotunan malamar tsirara a wayar dansa.

Lopez-Murray da yaron, wanda yanzu haka yana makarantar sakandare, sun yi musayar rubuce-rubucen da ke bayyana “yadda suka ji daɗin jima’i da juna,” in ji rahoton.

Ana zargin cewa a wasu lokuta za ta dauke shi daga wasan kwallon kwando sannan su biyun su yi lalata a cikin motarta.

Malamar da ake tuhuma tana koyar da ɗalibai a makarantar har tsawon shekaru huɗu kuma an bada lambar yabo ta rookie teacher of the year” a shekarar 2017.

Lauyoyinta, Landon Ray da Jeff Chukwuma, ba su ga rahoton kama ta ba har zuwa daren Litinin, 4 ga Oktoba.

Landon Ray ya ce: “Ana zaton ba ta da laifi har sai an tabbatar da laifi. Muna fatan kowa ya yi hakuri, ba ya gaggawar yanke hukunci.”

Gundumar makarantar Miami-Dade ta fitar da wata sanarwa a cikin Miami Herald, wacce ta ce “sun yi bakin ciki da takaici” kan zargin.

Ya karanta: “Duk ma’aikatan suna samun horo kuma ana sa ran za su bi ƙa’idoji.

“Abin takaici ne duk da kokarin da muke yi, ayyukan wasu mutane ya sabawa dabi’ar da ake tsammanin su.

“Sakamakon wannan kamun, M-DCPS za ta fara aiwatar da dakatar da aikin ta tare da hana ta neman aiki nan gaba tare da wannan Gundumar.

To Allah Ya Kyauta Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Yadda Aka Kama Tsohuwa ‘Yar Shekara (98) Da Safarar Tabar Wiwi

 

Ku karanta Wannan Labarin:

Hotunan Mata (10) Goma Da Wahalar Ciki Ta Sauya Musu Siffa

 

Ku karanta Wannan Labarin:

Mawakiyar Da Take Fuskantar Bacin Suna Bayan Bullar Bidiyonta Na Iskanchi – Tiwa savage

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button