Dole Nigeria sai ta Dauki shekara biyu ko uku tana Gyaran yadda Zasu gudanar da rugakafin maganin maleriya kafin a Basu (RTS,S) inji (UNICEF).
Dole Nigeria saita Dauki shekara biyu ko uku ta Gyaran yadda Zasu gudanar da rugakafin maganin maleriya kafin a Basu (RTS,S) inji (UNICEF).

Tabbas Nigeria na bukatar kawo gyare gyare da Kuma tsare-tsare wajan aiwatar da sabuwar rugakafin allurar rugakafin zazzabin cizan sauro.
I Dan Baku mantaba acikin makonnan muka kawo muku rahotan da yafito daga kungiyar lafiya ta Duniya biki daya (WHO) Wanda sukaba da sabuwar allurar rugakafin maleriya Wanda a kecemata (RTS,S).
Wanda sunkai magana akan yanking kudancin Africa Wanda suka bayyana yawan kananan Yara da cutar takekashewa a duk shekara.
Asusun yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce Najeriya na buƙatar ta shafe shekara biyu ko uku masu zuwa wajen gyara tsarin aiwatar da rigakafi kafin a ba ta sabon rigakafin zazzaɓin maleriya da aka samu.
Shugaban asusun a Najeriya, Peter Hawkins, ya bayyana haka ne yayin da yake magana kan rigakafin wanda Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ba da umarnin a fara yi wa yara a yankin hamadar Afirka mai suna RTS,S.
Da yake tattaunawa da NAN ranar Juma’a, Mista Hawkins ya ce duk da cewa za a ɗauki lokaci kafin allurar ta yawaita, wajibi ne gwamnatin Najeriya ta samar da tsarin lafiya da za ta iya samun rigakafin.
“Akwai rigakafi da ake yi wa yara lokaci-lokaci ‘yan shekara biyar, akwai ta cutar polio, akwai ta ƙyanda, akwai ta numoniya, akwai ta korona ta nan gaba za ta kasance ta maleriya, in ji shi.
Nan da shekara biyu ko uku, muna buƙatar mu samar da tsarin lafiya yadda za mu karɓi rigakafin maleriya da kuma masu zuwa.
To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin ko shin Nigeria zata kowa Gyara Cikin wannan lamarin kafin shekara biyu don karbar wannan allurar rugakafin.
Kada kumanta Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews kucigaba da bibiyarmu a shafinnamu Domin samin labaran Duniya.
KU KARANTA WANNAN:
Yadda Akayiwa Wata Dalibar Islamiyya Dukan Tsiya Saboda Ta Halarchi Wajen Party
Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.
One Comment