Hukuncin daza a yankewa wasu sojojin Nigeria Wanda sunkai 158 a kotun sojojin, yayi mutukar daga musu hankali wanda.

Jumillar sojojin Najeriya 158 ne za su fuskanci hukunci a kotun soja bisa laifukan da suka shafi rashin ɗa’a, a cewar rundunar.

A safiyar yau lahadi da misalin karfe 9:15am muka Sami rahotan da ke cewa za a hukanta wasu daga Cikin jami’an tsaro na sojojin Nigeria bisa laifuffuka na rashin da a.

A ranar Asabar ne kwamandan rundunar Operation Hadin Kai da ke yaƙi da Boko Haram, Christopher Musa, ya ƙaddamar da kotun sojan a sansanin soja na Maimalari da ke birnin Maiduguri.

Waɗanda za a hukunta sun ƙunshi manyan jami’ai 28 da kuma sojoji 130, kamar yadda kamfanin labarai na NAN ya ruwaito.

Mista Musa ya ce lafiya da tsaron rayukan ‘yan Najeriya ya ta’allaƙa ne ga azamar da dakarun soja ke nunawa wajen kare ƙasar daga duk wata barazana daga waje.

Alƙalan kotun sun haɗa da Bainze Mohammed da Dominic Udofa da Audu Satomi da Rotimi Bakari.

Ya ce shari’ar kotun soja sojoji kaɗai ta shafa kuma doka ce ta bayar da damar aiwatar da ita.

“Saboda tabbatar da rundunar soja kan shirin tsaron ƙasa, dole ne rundunar ta dinga yin hukunci bisa yadda doka ta tanada,” in ji shi.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin kada kumanta Kuna tare damu a shafinmu na Dalatopnews.

KU KARANTA WANNAN:

Ankama Wata Malamar Makarantar Sikandare Da Lalata Da Dalibinta Acikin Mota

Furodusa Alhaji sheshi ya yiwa jaruma Hadiza gabon zazzafan martani tare da kawali

Ashe Alhakin Matashin Daya Sha Guba Akan Maryam Yahaya A Shekarun Baya Shiyake Binta Yanzu

Bai kamata malamin addinin musulinci ya shiga cikin kazantar siyasar Nageriya ba, cewar prof Ibrashim makari

A harkulum dai kada kugaji damu kudaure KU Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button