Kalli shagalin bikin “Happy Birthday” na jaruma Fauziyya mai kyau tare da abokanta jaruman kannywood mata

Fauziyya mai kyau wacce tsohuwar jaruma ce a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, tayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwar ta wadda a turance ake kira da “Happy Birthday”, inda suka gudanar da wannan bikin tare da kawayanta.

A cikin wannan bidiyon shagalin bikin zaku tsofaffain jaruman masana’antar kannywood wanda sunjima ba’a gansu a shirin fina-finai ba, wanda dama a baya sukayi sharafin su.

A cikin tsofaffin jaruman zakuga irin su, jaruma Sadiya gyale, jaruma Mansurah isah da jaruma Sameerah ahmad.

Karanta wannan labarin

Makiyana basa farin ciki dani akan na shiga shirin fin din India, cewar jaruma Rahama sadau

A cikin bidiyon zakuga yadda jaruma suka chaskale sosai suka taya abokiyar tasu murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Ga bidiyon nan a kasa sai ku kalla kai tsaye, sannan kuma muna bukatar ku danna mana alamar subscribe domin samin wasu labaran namu a duk sanda muka wallafa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button