Mutane Bakwai ( 7 ) ne suka rasa ransu a hatsarin Jirgin sama a kasar Rasha a Cikin mutum 23 Wanda Daya daga cikinsu.

Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun ansami hasarin Jirgin Sama a kasar rasha yayinda yake yunkurin tashi Sama.

Rahotan ya tabbatar Mana da hatsarin jingin saman a yau Wanda rahotan yamuna cewa Jirgin yafadone a lokacin da yake kokarin tashi sama.

Wanda aka shaida Mana cewa Jirgin yadebo mutane ashirin da uku 23 sannan an tabbatar da samun mutane bakwai darai 7 Wanda Amma daya daga cikinsu Yana Cikin mawuyacin Hali.

Baya dahaka hotunan da ma aikatar lafiya ta kasar rasha ta wallafa  ta nuna yadda Jirgin yarabe gida biyu Wanda Hakan shiya tabbatar Mana dacewa wasu sunmutu.

Wannan dai shine hatsarin jirgi na biyu a kasar rasha.

To jama’a zamu so mu karbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin a sahinmu na tsokaci a har kulum Kuna tare Dani A.usman Ahmad Dauke da Labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Yanzu Hadiza Gabon Ta Mayarwa Auwal Isah Martani Akan Zaginta Da Tona Mata Asiri Da Yayi

 

Hukuncin daza a yankewa wasu sojojin Nigeria Wanda sunkai 158 a kotun sojojin, yayi mutukar daga musu hankali wanda.

 

Makiyana basa farin ciki dani akan na shiga shirin fin din India, cewar jaruma Rahama sadau

Bai kamata malamin addinin musulinci ya shiga cikin kazantar siyasar Nageriya ba, cewar prof Ibrashim makari

 

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button