Shahararrun jarumai mawaka mata na masana’antar kannywood wanda suke tashe a yanzu

Shahararrun jarumai mawaka mata na masana'antar kannywood wanda suke tashe a yanzu

Shahararrun jarumai mawaka mata na masana’antar kannywood wanda suke tashe a yanzu.

(1). Mawakiya ta farko itace Khairat abdullahi: An haifi Khairat abdullahi a jihar Nasarawa inda ta girma a chan, sannan kuma ta girma da burin zama shahararriyar mawakiya inda ta shiga harkar fina-finan hausa ta kannywood tsawon shekaru takwas 8 da suka gabata.

(2). Mawakiya ta biyu 2 itace Shamsiyya sadi: Wannan mawakiyar mai suna Shamsiyya sadi ta shahara ne ta dalilin muryarta kamar yadda wasu mawakan suke shahara da dalilin dadin muryar su da ake ji, wanda wasu ba’a ganin fuskokin su sai dai aji muryar su.

(3). Mawakiya ta 3 itace Hauwa usman wacce aka fi sani da Hauwa ‘yar fulanin gombe: Hauwa usman babbar mawakiyar siyasa ce sannan kuma ta rera wakokin siyasa da dama tare da mawaki Dauka kahutu rarara wanda yana daya gada cikin shahararrun mawakan Nageriya, Hausa usman da jima tana waka kamin ta shiga masana’antar kannywood.

(4). Mawakiya ta 4 itace Momee Niger: Mawakiya Momee niger an haifeta a jamhuriyar Naiger sannan kuma a chan ta girma amma yawancin ayyukanta a kasar Nageriya take gudanar da su.

Wadannan mawakan da muka jero muku sune shahararrun mawakan mata da suke tashe a masana’antar kannywood a wannan lokaci.

Karanta wannan labarin

Kalli shagalin bikin “Happy Birthday” na jaruma Fauziyya mai kyau tare da abokanta jaruman kannywood mata

Karanta wannan labarin

Kafin na fara shirin fina-finan hausa na kannywood sai da nayi sana’ar gwangwan da kuma karan mota, cewar jarumi Tijjani asase

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button