Advertisement

Yanzu Hadiza Gabon Ta Mayarwa Auwal Isah Martani Akan Zaginta Da Tona Mata Asiri Da Yayi

Kamar Yadda Kuka Sani A Yan Kwanakin nan Ake Tattauna Batun Tsokacin Da Hadiza Gabon Tayiwa Yan Kannywood, Biyo Bayan Taya Murna Da Sukayiwa Wani Jarumin Film Din Kudu Mai Suna Whitemoney.

White Money Jarumin Film Din Kudanchin Nigeria Ne Wanda Yachi Gasar Bbnaija Wani Film Ne Da Ake Haskashi A Gidan Sinima Wanda Manyan Masu Kudi Suke Kallonsa.

Acikin Film Din Ana Saka Gasa Kuma Duk Wanda Yachi Nasara Za’a Bashi Kudinsa, Shi Wannan Mutumin White Money Din Yachi Nasarar Gasar Yadda Ya Samu Naira Miliyan Casa’in.

Bayan Wannan Labarin Nasa Yayi Ta Yawo A Kafafen Sada Zumunta Sai Muka Ga Wata Bidiyo Da Kuma Hotuna Na Jaruman Kannywood Kamar Su Ali Nuhu, Adam a Zango Da Abba El-Mustapha.

Ganin Wannan Hoto Da Kuma Bidiyon Da Jaruman Kannywood Sukayi Da Wannan Mutumin Yasa Hadiza Gabon Tayi Musu Tsokaci Akan Haka, Ganin Cewa Mutumin Da Suka Taya Murnar Samun Wannan Kudi Bai Wallafa Hotonsu A Shafinsa Ba Ko Kuma A Story.

Bayan Wannan Abunda Jaruma Hadiza Gabon Tayi Sai Auwal Isah West Ya Wallafa Wani Bidiyo A Shafinsa Na TikTok Yadda Ya Kama Sunan Hadiza Gabon Yake Zaginta Da Tona Mata Asiri.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

https://youtu.be/Gz8sRcQ9RB0

 

Bayan Wannan Al’amari Sai Kuma Bamu Ga Jarumar Ta Tanka Wata Magana Akan Auwal Isah West Ba, Duk Da Kuwa Da Wahala Ace Wannan Sakon Bidiyo Bai Je Kunnenta Ba.

Amma Munga Ta Wallafa Wani Gajeren Bidiyo A Shafinta Na Tiktok Yadda Yake Cewa

A Duke Bazasu Daku Ba, A Mare Ba Zasu Maru Ba.

Wannan Bidiyon Na Hadiza Gabon Ya Zamto Kamar Kurman Baki Ko Kuma Martani Ga Maganar Da Auwal Isah West Yayi, Duba Da Babu Ta Yadda Za’ayi Jarumar Ta Wallafa Wannan Maganar Batare Da Ta Kalli Wancan Bidiyon Auwal Isah West Ba.

Toh Allah Ya Kyauta Zamu So mu Karbi Ra’ayiyoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani, Kada Ku Manta Idan Wannan Shine Karonka Na Farko Acikin Wannan Shafi Munaso Ka Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Idan Kuma Ka Riga Ka Danna Alamar Kararrawa Munaso Ka Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen Mutand Da Dama Musamman Masoya Wadannan Jaruman Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Furodusa Alhaji sheshi ya yiwa jaruma Hadiza gabon zazzafan martani tare da kawali

innalillahi Yanzu Aka Tona Asirin Hadiza Gabon, Ashe Dama Haka Rayuwarta Take

Masha Allah: Yanzu yanzu muka sami labari shahararran mawaki Nura M Inuwa ya sami karuwar ‘yar mace

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button