Hazikar Sojan Ruwan Da Tayi Zarra Cikin Daliban NDA Da Aka Yaye A Wannan Shekarar
Hazikar Sojan Ruwan Da Tayi Zarra Cikin Daliban NDA Da Aka Yaye A Wannan Shekarar

Wata Matashiya Tayi Nasara Zarrar Wajen Fitowa Da Sakamakon Da Ta Zarce Kowa A Wannan Shekara A NDA Kaduna
Kamar Yadda Muka Sami Rahotan Sun Bayyana Cewa Matashiyar Mai Suna Uchechi Promise Ehefu Itace Tayi Zarra Cikin Daliban Makarantar Horas Da Sojaji Ta NDA Kaduna Ta Yaye
Kamar Yadda Suka Bayyana Matashiyar Ta Fito Daga Garin Mbeke A Cikin Karamar Hukumar Isiala Mbano Dake Jihar Imo
Inda Aka Bayyana Cewa Ta Fita Da Sakamako Mafi Daraja Akan Kimiyya Na’ura Mai Kwakwalwa .
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Yadda Mahaifina Yayi Lalata Dani Sannan Ya Zubamin Borkono A Gabana Cewar Wata Budurwa
Daga yanzu babu wata adawa a tsakanina da gwamnatin jihar Kamo, cewar Mustapha Nabraska
Shin Mai Sauraro Miye Ra’ayinka Game Da Wannan Labarin Sannan Kuma Muna Da Bukatar Da Ka Dannan Mana Alamar Kararrawar Sanarwa Domin Sanar Dake Da Zarar Mun Daura Sabon Labari.