Trending
IZZAR SO EPISODE 63 ORIGINAL
IZZAR SO EPISODE 63 ORIGINAL

Shahararren Film Dinnan Mai Dogon Zango Wato Izzar so Wanda Tashar Bakori Tv Take Haskawa A Duk Sati.
Ga Masu Bibiyar Shirin Film Din Wato Izzar so Zasu Ga Antsaya A Episode 62 Wancan Satin Yanzu Kuma Za’a Ci Gaba Da Shirin Wato Episode 63 Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Shahararren Film Din Wato Izzar so.
Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Shahararrun jarumai mawaka mata na masana’antar kannywood wanda suke tashe a yanzu
Makiyana basa farin ciki dani akan na shiga shirin fin din India, cewar jaruma Rahama sadau