Trending

Kalli Bidiyon Beelalgy A Wajen Horon Yansanda Yana Kuka

Kalli Bidiyon Beelalgy A Wajen Horon Yansanda Yana Kuka

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Ansamu Wani Fayfayin Bidiyo Na Wani Saurayi Wato Bilal Ado Gaya Yadda Ya Saka Kayan Sanda Sannan Ya Dauki Hoto Da Bidiyo Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumunta Wato Instagram

Bayan Wallafa Wannan Bidiyo Nasa Sai Akayi Rashin Dace Wasu Yan Sanda Suka Gani Yadda Suka Kamashi Sukayi Masa Babu Dadi, Tare Da Umartarsa Da Goge Wannam Bidiyon.

Sai Dai Bayan Bullar Wannan Bidiyo Mutane Da Dama Suke Ganin Ba’ayiwa Matashin Adalchi Ba Biyo Bayan Babu Wani Abu Daya Aikata Da Kayan Wajen Yin Laifi Ko Kuma Wani Abu Daya Saba Doka.

Toh Amma Tunda Aka Ga Sun Hukuntashi Akwai Doka Akan Al’amarin Domin Ya Zama Izna Ga Yan Baya.

Sai Dai Kuma Wannan Abu Da Yan Sanda Sukayiwa Matashin Ya Kara Masa kaimi Wajen Son Yin Aikin Dan sanda Kota Halin Kaka Yadda Hartakai Yanayin Biyayya Ga Masu Ruwa Da Tsaki A Hukumar ‘Yan Sanda.

Daga Karshe Burin Matashin Ya Cika Yadda Aka Daukeshi Ya Zama Dansanda, Toh Amma Kunsan Cewa Kowanne Aiki Sai Anyi Maka Horo Musamman Ma Aikin Damara Wato Soja,Dan Sanda Ko Masu Aikin Tarewa Iyakar Kasa.

A Wata Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita Tana Yawo Munga Yadda Ake Bawa Yan Sanda Horo Wanda Aciki Har Da Wannan Matashi Wato Beelalgy, Amma Abunda Zai Baka Mamaki Shine Munga Matashin Yana Kuka Kamar Yadda Zaku Ga A Shafin jakadiyar Arewa.
https://www.instagram.com/p/CU4fCD7j8lI/?utm_medium=copy_link

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Ta Wannan Sanannen Matashin Wato Beelalgy Lokacin Da Suke Karban Horon ‘Yan Sanda.

Kada ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Hazikar Sojan Ruwan Da Tayi Zarra Cikin Daliban NDA Da Aka Yaye A Wannan Shekarar

Sabida Matsalar Tsaro A Kasa Nigeria A Kalla Mutane 41Suka Rasa ransu A Makon da yagabata.

Hukuncin daza a yankewa wasu sojojin Nigeria Wanda sunkai 158 a kotun sojojin, yayi mutukar daga musu hankali wanda.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button