Kyawawan Hotunan Da Najlat Muhd Tayi Na Bayan Aurenta Da Dan Kwallon Nijeriya Shehu Musa

Kyawawan Hotunan Da Najlat Muhd Tayi Na Bayan Aurenta Da Dan Kwallon Nijeriya Shehu Musa

Wasu Zafafan Hotunan Tsohuwar Jaruman Fina Finan Hausa Waddda Mutane Sukafi Saninta Naijlat Amma Sunan Da Ake Kiranta Dashi Shine Naja’atu Muhammad

Naijlat Muhd Tsohuwar Jaruman Kannywood Ce Wadda Ta Fito A Fin Kamar Murjanatu Yar Baba Wadda Wasu Sukan Yi Mata Lakabi Da Murjanatu

Jarumar Ta Daina Fitowa Ne A Fin Tun Tana Karamar Yarinya Inda Kwatsam Sai Jin Aurenta Akayi Da Dan Kwallon Kafar Nijeriya Wato Shehu Musa Inda Muka Sami Wasu Kyawawan Hotunan Jaruma Wadda Ta Dauka Bayan Auren Nasu Kamar Haka

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Yadda Mahaifina Yayi Lalata Dani Sannan Ya Zubamin Borkono A Gabana Cewar Wata Budurwa

Daga yanzu babu wata adawa a tsakanina da gwamnatin jihar Kamo, cewar Mustapha Nabraska

Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Hotunan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button