Trending

Mutumin Dayafi Kowa Tsayin Hanci A Duniya

Mutumin Dayafi Kowa Tsayin Hanci A Duniya

Kamar Yadda Kuka Sani A Rayuwar Nan Akwai Abubuwan Al’ajabi Daban-daban, Kuma Kamar Yadda Hausawa Suke Cewa Komai Abunka Sai An samu Wani Yafika Domin Duniya Da Fadi Take.

Related Articles

Anan Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Sabon Al’amari Akan Wani Mutumi Wanda Yafi Kowa Tsawon Hanchi A Duniya.

Duk Da Kun Sani Ansha Samun Labarai Daban-daban Na Mutanen Dasukafi Kowa Wani Abu A Duniya Walau Tsayi,Gajarta,Karfi,Kiba,Gudu Ko Yawan Farce.

To Amma Bamu Samu Wanda Akace Yafi Kowa Tsawon Hanchi Ba, Sai Yau Muka Samu Labarin Daga Shafin Garkuwar Arewa Na Instagram, Yadda Suka Wallafa Hoton Mutumin Tare Da Yin Wani Dan Gajeren Bayani Game Da Baiwar Da Allah Yayi Masa.

Wani dan kasar Turkiyya mai suna Mehmet Ôzyürek,
shi ne ya fi kowa tsayin hanci a duniya.

Tun a shekarar 2010 da ya samu kambun “Guinness
World Records” a matsayin wanda ya fi kowa hanci a
duniya, har yanzu babu wanda ya kere shi.Karan hancin wannan dattijo dai mai shekaru 71 a
duniya dai ya kai tsayin inci 3.46.

Toh Allah Yasa Mudace Abun Al’ajabi Baya Karewa, Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Mutumin A Sashenmu Na Tsokaci.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Hana Fulani kiwo Ba a dal cibane Yana Daya daga Cikin abin da suke kawo matsal-tsalo acikin kasa Wanda abaya

Dole Nigeria sai ta Dauki shekara biyu ko uku tana Gyaran yadda Zasu gudanar da rugakafin maganin maleriya kafin a Basu (RTS,S) inji (UNICEF).

Yadda Akayiwa Wata Dalibar Islamiyya Dukan Tsiya Saboda Ta Halarchi Wajen Party

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button