Advertisement

Sabida Matsalar Tsaro A Kasa Nigeria A Kalla Mutane 41Suka Rasa ransu A Makon da yagabata.

Sabida Matsalar Tsaro A Kasa Nigeria A Kalla Mutane 41Suka Rasa ransu A Makon da yagabata.

Rahotan makonnan ya tabbatar Mana da adadin mutanan da suka mutu a Nigeria sabida rashin tsaro a kasar.

Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun a safiyar yau muka Sami rahotan a dadin mutanan da suka rasu  a makon  da yagabata.

 Kamar yadda rahotan yamuna cewa mutum 41 suka rasa rayukansu sakamakon matsalolin tsaro a sassan Najeriya a makon da ya gabata.

Cikin wadanda aka kai wa hari harda wani jami’in tsaron rundunar farar-kaya na SSS guda da kuma farar-hula 40.

Alkaluman da rahotannin kafafan yaɗa labarai suka tattara bai kunshi wanda babu su a rahotanni ba.

Jaridar Premium Times ta Najeriya ta ce alkaluman na nuna an samu ragin mutanen da ake kashewa da kashi 50 idan aka kwatanta da mutum 123 da aka hallaka a makon baya.

Akasarin kashe-kashen ‘yan bindiga ne suka aikaka a yankunan arewa maso yammaci, sai kuma ‘yan tawayen IPOB da suma suka hallaka wasu.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin kada kumanta Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews Dauke da Labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Yawan Cin Jan Nama Ya Saka Halitta Ta Zama Haka

Mutumin Dayafi Kowa Tsayin Hanci A Duniya

Hana Fulani kiwo Ba a dal cibane Yana Daya daga Cikin abin da suke kawo matsal-tsalo acikin kasa Wanda abaya

Dole Nigeria sai ta Dauki shekara biyu ko uku tana Gyaran yadda Zasu gudanar da rugakafin maganin maleriya kafin a Basu (RTS,S) inji (UNICEF).

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button