Advertisement
Trending

Tirkashi Ansake Tona Asirin Hadiza Gabon/Abunda Rahama Sadau Take Shiyasa Ake Korarta A Kannywood

Tirkashi Ansake Tona Asirin Hadiza Gabon/Abunda Rahama Sadau Take Shiyasa Ake Korarta A Kannywood

kamar Yadda Kuka Sani Dai A Kwanakin Baya Ansamu Labarin Korar Rahama Sadau Na Karshe A Masana’antar Kannywood Biyo Bayan Wasu Abubuwa Da Take Wanda Yake Janyowa Masana’antar Zagi A Wajen Mutane.

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Sai Muka Ga Jarumar Ta Ci Gaba Da Harkokinta Na Harkar Film A Kudanchin Nigeria Wato Nollywood, Daga Baya Kuma Sai Muka Hangi Jarumar Ta Wallafa Wasu Hotuna A Kasar India.

Yadda Bayanin Jarumar Ya Nuna Cewa Da Alamu Zata Iya Fitowa Acikin Fina-finan India, Yadda Har Ta Wallafa Sunan Film Din Mai Suna Khuda Hafeez.

Bayan Wannan Al’amari Sai Muka ci Karo Da Wani Labari Daga Shafin Hausadailytimes Yadda Suka Bayyana Wata Hira Da Rahama Sadau Tayi Da ‘Yan Jarida.

Acikin Bayanin Jarumar Ta Bayyana Cewa Sanadin Korarta a Kannywood Ya Zamto Mata Daukaka A Idon Duniya, Domin Hakan Ya Bata Damar Taka Matsayin Da Take Burin Takawa Kullum A Rayuwarta Shine Ta Fito Acikin Film Din India.

Sai Kuma Gashi Allah Ya Karbi Addu’arta Sannan Jarumar Ta Ci Baga Da Cewa Yawanchi Makiyanta Suna Bakin Ciki Da Ganinta Acikin Film Din India, Yadda Take Godewa Iyayenta Da Yan Uwa Akan Addu’ar Da Suke Mata Wanda Hakan Yana Bata Kariya Daga Makiyanta Ko Mahassada.

Bayan Wannan Al’amari Kunsani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Wani Batu Akan Izgilin Da Hadiza Gabon Tayiwa Jaruman Kannywood Bayan Ganin Wani Hotonsu Da White Money, Wato Mutumin Da Yachi Gasar Bigbrother Naija.

A Wani Dogon Rubutu Da Muka Samu Daga Shafin Alhaji Shehe Na instagram Ya Bayyana Irin Butulchin Da Wadanda Sukayi Tsokaci Akan Hotunansu Sukayi Yadda Bayanin Nasa Ya Fara Kamar Haka;
alhajisheshe Producer Alhaji SHESHE Tare Da Na
Daya Daga Cikin Mutanan Da Suka Shiga Gidan BIG
BROTHER Wato @whitemoney Dan Asalin Jihar
Kano Ne Kuma Ya Samu Lambar Yabo A Wajan Mu
Wajan Yadda Ya Girmama Kannywood Da MutananCikin Ta.

Dalilin Da Yasa Naga Ya Burge Ni Kenan Sbd Ya NunaMuhimmanchin Masana, antar Shirya Fina Finai TaHausa Da Kuma Yadda Ya Nuna Jaruman Film DinHausa Surna Burge Shi Har Ya kawo Misali Da Daya
Daga Cikin Jaruman Mu A Wata Fira Da Yayi A Cikin
Gidan Big Brother Din.

Haka Yasa Bayan Fitowar Su Daga Gidan Sai
Shugabannin Gidan Talabijin Na African Magic Suka
Shirya Wata Muhimmiyar Ganawa Da Masu Ruwa Da
Tsaki Na Masana,antar Kannywood Tare Da Shi
wannan Mutumun Da Yazo Na Daya A Gidan BigBrother Din Don Nunawa Dunia MuhimmanchinKannywood Da Kuma Qulla Alaqar Cigaba Da
Cinikayya a Tsakanin Mu.

Babban Abinda Yafi Bani Mamaki Da Naga Wasu
Mutane Daga Cikin Masana, antar Kannywood Suna
Cewa Munyi Shishshigi wasu kuma suna cewa Anyi
hoto basu saka a page din su ba.

To Dama An Fada muku Munyi Hoto ne dan su doraa
page din su? Mutanan nan Fa zuwa Sukai SukaGaishe Mu Suka Kuma Girmama mu sannarn SukaGirmama Masana,antar Mu Suka Kuma kara bamuHadin kai don muchi Gaba Da Cinikayya a tsakanin
mu da su.

A cikin Maganganun ku Akwai Nau,l Na
Rashin Sanin Muhimmanchin Sana,ar Film SannanAkwai Nau,l Na HASSADA Akwai Kuma Nau,l NaRashin Sanin Muhimmanchin DAUKAKA Banji
Mamaki Ba Ganin Yadda Wani KAWALI YAyi Wani
Rubutu Dama Ai Mun San Ba Sana,ace Ta Kawo KaKannywood Ba Ka Fake Da lta Ne Kana Diban Yayan
Mutane kana Hada Su Da lyayyen Gidan Ka FASIKAIKana Kashe Aure Kana Chin Amanar Mutane Da SukaiMaka Suttura Kana Zagin Mutanan Da Suka KyautataMaka.

Allah Ka Rabamu Dayin Magana Akan Abinda Bamu
Da Masaniya akai.

Ga Wani Faifayin Bidiyo Da Mukayi Cikakken Bayani Game Da Wannan Al’amari.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungoode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kyawawan Hotunan Da Najlat Muhd Tayi Na Bayan Aurenta Da Dan Kwallon Nijeriya Shehu Musa

Daga yanzu babu wata adawa a tsakanina da gwamnatin jihar Kamo, cewar Mustapha Nabraska

Shahararrun jarumai mawaka mata na masana’antar kannywood wanda suke tashe a yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button