Trending

Yadda Mahaifina Yayi Lalata Dani Sannan Ya Zubamin Borkono A Gabana Cewar Wata Budurwa

Yadda Mahaifina Yayi Lalata Dani Sannan Ya Zubamin Borkon A Gabana Cewar Wata Budurwa

Tirkashi Anan Kuma Sai Muka Samu Labarin Wata Budurwa Data Kai Karar Mahaifinta Gaban Kungiyar Yanchi International Akan Yayi Lalata Da Ita Da Kuma Zuba Mata Borkono A Gabanta.

Budurwar Mai Suna Aisha Abubakar Tace Mahaifinta Yana Zarginta Da Bin Maza Yadda Lokuta Da Dama Yake Kama Nonuwanta Tare Dacewa Sun Zube Kuma Yake Dukanta Akarshe Yace Ta Shiga Daki Ta Cire Kayanta.

Bayan Tashiga Yace Ta Kwanta, Yayi Lalata Da ita Bayan Yayi Lalata Da Ita Sannan Ya Saka Matarsa Ta Debo Masa Borkono Ya Zuba Mata A Gabanta.

Daga Nan Yarinyar Ta Fita A Guje Tabar Gidansa Sannan Kuma Taje Gurin Mahaifiyarta Ta Fada Mata Duk Da Cewa Mahaifiyarya Bata Gidan Sai Tace Mata Babu Yadda Zata Iya Da Wannan Al’amarin Kawai Ta Kaishi Kara.

Daga Nan Yarinyar Takai Karar Mahaifinnata Zuwa Wajen Yanchi International Wato Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam Kamar Yadda Zaku Saurari Cikakken Bayani Daga Bakin Yarinyar A Wannan Bidiyo Dake Kasa.

Ku Danna Shudin Rubutun Nan Domin Ku Ga Bidiyon 👇👇👇👇👇👇
Danna Ka Kalli Videon
Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Game Da Wannan Budurwar.

Sannan Munaso Ku Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dayawa Domin Su San Halin Da Ake Ciki Game Da Wannan Badakala Da Take Faruwa.
Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yawan Cin Jan Nama Ya Saka Halitta Ta Zama Haka

Sabida Matsalar Tsaro A Kasa Nigeria A Kalla Mutane 41Suka Rasa ransu A Makon da yagabata.

Mutumin Dayafi Kowa Tsayin Hanci A Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button