Trending

Bayan Auwal Isah Ya Tona Asirin Hadiza Gabon Yanzu Sadiya Haruna Ta Shiga Rigimar

Bayan Auwal Isah Ya Tona Asirin Hadiza Gabon Yanzu Sadiya Haruna Ta Shiga Rigimar

Kamar Yadda Kuka Bayan Rikicin Daya Barke A Tsakanin Jaruma Hadiza Gabon Da Auwal Isah West Yadda Har Yayi Mata Zagin Kare Dangi Da Kuma Tona Mata Asiri.

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Bamu Ga Wani Mutumi Yayi Yunkurin Bayar Da Hakuri Game Da Wannan Rigima Ba Acikin Jaruman Kannywood Sabanin Acan Baya Idan Rigima Ta Barke Irin Wannan Ana Samun Mutane Suna Fitowa Tare Da Neman Sulhu A Tsakanin Mutanen Da Suke Rigimar.

A Yanzu Kuma Sai Muka Ga Sadeeya Haruna Ta Wallafa Wani Dogon Bidiyo A Shafinta Na Instagram Yadda Take Neman Asasanta Tsakanin Wannan Rigimar Ta Hadiza Gabon Da Auwal Isah West.

Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rigima Da Take Faruwa A Masana’antar Kannywood, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Subhanillahi Yadda Hadiza Gabon Tasa Aka Kama Auwal West Bayan Yayi Mata Tonon Silili Tare Da Gunduma Mata Zagi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Ansake Tona Asirin Hadiza Gabon/Abunda Rahama Sadau Take Shiyasa Ake Korarta A Kannywood

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu-Yanzu: Jaruma Hadiza gabon tasa an kama Auwal isah west dalilin wulakancin daya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button