Jami’an Civil Defence na Jihar Sokoto sun Kama wasu ‘yan Bindiga goma shadaya 11 bisa zarginsu da fashi da makami sannan sun hada da masu.
Jami'an Civil Defence na Jihar Sokoto sun Kama wasu 'yan Bindiga goma shadaya 11 bisa zarginsu da fashi da makami sannan sun hada da masu.

Dakarun jami’an tsaro na civil Defence na Jihar sokoto Sunyi Nasarar Kama mutane goma shadaya 11 wa danda ake zargi cewa ‘yanfashi da makamine.
A safiyar yaune mukasamu saban rahotan daga Daya daga Cikin manema labaranmu na Jihar sokoto Wanda ya shaidamana cewa ya tabbatar da rahotan.
Wadanda ake zargin suna ayyukansu ne a yankunan kananan hukumomin Tureta, da Dange, da Shuni, da ke kudancin jihar, a cewar Kwamandan hukumar NSCDC Muhammad Saleh-Dada.
Da yake gabatar da su ga manema labarai, Saleh-Dada ya ce biyu daga cikin mutanen sun amsa kai hare-hare ciki har da na baya-bayan nan da aka kai Lambar Tureta da na Dabagi Haske, inda aka kashe mutum takwas.
Kazalika wasu biyu sun amsa laifin kamar wa da ‘yan fashin daji kayan abinci. Sai kuma wasu bakwai da suka amsa cewa suna cikin masu satar shanu a yankunan Rabba da Wurno.
Kwamanda Muhammad Saleh-Dada ya ce an kama wadanda ake zargin ne bisa taimakon ‘yan banga na Ƙaramar Hukumar Wurno.
To jama’a zamu so mu karbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin kada kumanta Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a safiyar yau talata Dauke da Labaran Duniya.
KU KARANTA WANNAN:
Listen to me just go on about your business if you think ordinary
Daliban makarantar yawuri Dake Jihar kebbi har yanzu Babu labarinsu Wanda Hakan Yasa.
Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.