Kalli adadin yawan ‘yayan jaruman kannywood mata wanda ba kowa ne ya sansu ba

Kalli adadin yawan 'yayan jaruman kannywood mata wanda ba kowa ne ya sansu ba

A cikin wani saban shiri da muka samu daga tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube, ya wallafa wata bidiyo wanda ya kayyade yawan ‘yayan jaruman kannywood mata wanda yawancin mutane basu san dasu ba.

A cikin bidiyon zakuga yadda yake jerowa jaruma tare da ‘yayansu daya bayan daya, inda zakuga tun daga ta daya har zuwa ta biyar.

Ga bidiyon nan sai ku kalla domin kusan adadin yawan ‘yayan jaruman.

Karanta wannan labarin

Magana ta zama babba: Sadiya haruna tasa baki kan rigimar jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west

Karanta wannan labarin.

Bayan Auwal Isah Ya Tona Asirin Hadiza Gabon Yanzu Sadiya Haruna Ta Shiga Rigimar

Karanta wannan labarin.

Subhanillahi Yadda Hadiza Gabon Tasa Aka Kama Auwal West Bayan Yayi Mata Tonon Silili Tare Da Gunduma Mata Zagi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button