Kashi 50% Cikin 100% Mata a Nigeria Basa amfani da internet Wanda wannan ya kawo.

Kashi 50% Cikin 100% Mata a Nigeria Basa amfani da internet Wanda wannan ya kawo.

Yawancin Mata da Yawa a Cikin kasar Nigeria a kalla Kashi 50 Cikin 100 ‘yan Mata a Nigeria Basa amfani da internet.

A Yammacin yau muka Sami raho daga kungiyar Duniya Baki Daya Wanda take Nigeria ta fitar da rahotan Yan Mata Nigeria Wanda bass amfani da internet.

Sama da kashi 50 cikin 100 na ‘yan Najeriya ba su da damar samun intanet, yayinda kashi 20 ba su da wayoyin komai da ruwanka, wato smart phones, wanda ke haifar da wagegen gibi a cewar UNICEF.

UNICEF ta kuma nuna damuwa kan yadda ake samun karuwar yara mata miliyan 1.3 da ke barin makaranta a kowace shekara.

Mataimakin UNIICEF a Najeriya, Rushnan Murzata, ta ce ragowar fasahar zamani da ilimi na da muhimmanci a wannan gabar ta rayuwa.

Murtaza ta ce akwia bukatar kara himmatuwar gwamnatoci domin cire wannan tazara da sake ceto rayuwa mata.

Bawa Mata wayoyi nada mutukar muhimmanci dakuma rashin muhimmanci idan mukayi duba  Mata na Daya dagacikin mutanan da sukebada tarbiyya a sosayiti Yana da kyau su Sami ilimi a fanni da bandada ban Dan cigaban yaranmu.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan wannan Domin Jin tabakinku don musamu rohotan da zamu Kara tattaunawa akan lamarin Dan mukawo cigaba a Cikin yankin namu.

KU KARANTA WANNAN:

Yanzu-Yanzu: Auwal isah west ya bawa jaruma Hadiza gabon hakuri akan wulakanci da tonon asirin daya mata

Ya Kashe Makudan Kudade Saboda Halittarsa Ta Zama Kamar Ta Dabba

Mu’azu magaji dan sarauniya ya yiwa Gwamna Ganjude martani da cewa birki ya kwace masa dalilin ya cire shi daga matsayin sa

Kalli adadin yawan ‘yayan jaruman kannywood mata wanda ba kowa ne ya sansu ba

Kada kumanta kudanna alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button