Magana ta zama babba: Sadiya haruna tasa baki kan rigimar jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west

Magana ta zama babba: Sadiya haruna tasa baki kan rigimar jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west

Kamar yadda kuka sani a wannan lokacin ne ake tsaka da cece-kuce akan hatsaniyar dake tsakanin jaruma Hafiza gabon da kuma jarumi Auwal isah west, inda har abin ya kai ga Hadiza gabon tasa an kama shi sabida wulakancin da ya mata.

Inda jarumi Auwal isah west ya bayyana a cikin wata bidiyo yana chin zarafin Hadiza gabon akan wani rubutu da maganganu datayi akan wasu jarumai na masana’antar kannywood, a lokacin da Auwal isah west yayi mata wannan raddin a she ita jaruma Hadiza gabon bata kasar Nageriya tana chan kasar Cairo.

Bayan jarumar taji wannan labarin tayi gaggawar dawowa gida Nageriya inda tana sauka tasa aka kama shi.

Bayan hakan ya faru sai yanzu kuma mukaci karo da wata bidiyo a manhadar Youtube, inda Sadiya haruna mai sai da magunhunan mata da maza take magana akan wannan abin dake faruwa tsakanin jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west.

A cikin bidiyon da zaku kalla zakuji bayanin da Sadiya haruna take inda hakan yake nuna kamar tana goyon bayan jaruma Hadiza gabon.

Kalli bidiyon domin kaji irin abubuwan da Sadiya haruna take fada.

Karanta wannan labarin.

Yanzu-Yanzu: Jaruma Hadiza gabon tasa an kama Auwal isah west dalilin wulakancin daya mata

Karanta wannan labarin.

Tirkashi Ansake Tona Asirin Hadiza Gabon/Abunda Rahama Sadau Take Shiyasa Ake Korarta A Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button