Advertisement
Trending

Saurayi Yayi Barazanar Turawa Mijin Budurwarsa Hotunanta Na Lalata Da Bidiyo Idan Bata Amine Yayi Lalata Da Ita Ba Bayan Aurenta

Saurayi Yayi Barazanar Turawa Mijin Budurwarsa Hotunanta Na Lalata Da Bidiyo Idan Bata Amine Yayi Lalata Da Ita Ba Bayan Aurenta

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Irin Wannam Musibar Muke Fama Da Ita, Kuma Yawanchi Wadanda Suke Fuskanta Wannan Matsalar Daga Yam Mata Ne Masu Bayar Da Kansu Ga Samarinsu Kafin Suyi Aure.

Wannan Ba Karamin Kuskure Bane Kina Mace Kina Bayar Da Kanki Ga Saurayinki Wanda Kuma Baki Da Tabbacin Zai iya Aurenki , Domin Kuwa Yanzu Sai Kaga Mace Tana Soyayya Da Namijin Da Bashi Da Aikinyi.

To Anan Kuma Wani Labari Muka Samu Daga Wata Matar Aure Yadda Take Shan Barazana Daga Wajen Tsohon Saurayinta Akan Zai Turawa Mijinta Hotunanta Na Lalata Idan Har Bata Amince Yayi Lalata Da Ita Ba Bayan Aurenta.

Acikin Bayaninta Wanda Takd Neman Shawara Ya Fara Kamar Haka;

Ina da saurayi wanda mukayi sch daya.
After we graduated sai aka fara min
maganar zaa hada mu Aure da yaron
abokin Baba na.

Nace no ina da wandanake so. Aka ce na turo sa, yazo but timedin bai fara aiki ba kuma ko businessbaya yi. Nace i will wait for him to start
workbut my parents refused. Akayi mana
Aure da yaron abokin Baba na.

Tun bana
raayi har nazo dai ina son sa muna zaman
lafiya. After a year sai old boyfriend dina c
ya kira ni a waya, muka gaisa sai yace
min har yanzu fa yana so na kuma
gaskiya bazai iya rayuwa da wata mace
ba sai ni.

Nace but i am already married
to some1 yayi hakuri kawai but he
refused. Kullum sai ya kira ni, sai munyi
chatting but miji na bai sani ba
Yace mu dinga haduwa nace noYace zai dinga zuwa idan miji na baya nan
nace no
Now he is threatening
Wai ldan ban yarda muna haduwa ba zai
tura wa miji na nude photos dina da yake
gurin sa. He even has a video of us ammaban sani ba sai jįiya ya turo min. Har da
s*x chats din da mukeyiMallama bazan boye miki ba basan nayikuskure a baya.

Munyi sch life da shi
which i am now regrettingAmma Wallahi na tuba yanzu tunda mukabar sch ban sake rayuwa da wani ba sai
da akayi mana Aure da miji na.

I don’t want to go back to him dan
Allah dan Allah a bani shawara what do ido???Should i tell my husband everything?
Hakan bazai jawo min matsala ba?Mallama I don’t want to lose my marriage
mallama i néed your help.


To Allah Ya Kyauta Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Shawarar Da Zaki Bawa Wannam Matar, Sannam Kada Ku Manta Ku Danna Kararrawa Domim Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Daliban makarantar yawuri Dake Jihar kebbi har yanzu Babu labarinsu Wanda Hakan Yasa.

Yanzu-Yanzu: Jaruma Hadiza gabon tasa an kama Auwal isah west dalilin wulakancin daya mata

Tirkashi Ansake Tona Asirin Hadiza Gabon/Abunda Rahama Sadau Take Shiyasa Ake Korarta A Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button