Yadda Akayi Birthday Din Halima Buhari Babbar Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari
Yadda Akayi Birthday Din Halima Buhari Babbar Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Kamar Yadda Kuka Sani Halima Buhari Itace Babbar Yar Ga Aisha Buhari Waddda A Yanzu Take Da Kanne Mata Uku Namiji Daya Wanda A Angwance Da Zantaleliyyar Gimbiyarsa Zahra Ado Nasir
A Yau Ne Muka Ci Karo Da Wani Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Murnar Zagayowar Haihuwar Halima Buhari Wadda Ta kasance Mata Ga Muhammad Sharif Kamar Yadda Zakuga Bidiyan A Kasa
A Wani Bangaren Kuma Mutane Sun Cika Da Zulimi Kan Maganar Da Akayi Na Cewa Buhari Yana Da Babbar ‘Ya Ta Farko Mai Suna Hadiza Kamar Yadda Wani Shafi Mai Suna Naijafinest Suka Wallafa Hotonta Tare Da Yayanta Kamar Haka
Tabbas Maganar Haka Take Yar Shugaban Kasa Ce Amma Ba ‘yace Ga Aisha Buhari Ba
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Kalli adadin yawan ‘yayan jaruman kannywood mata wanda ba kowa ne ya sansu ba
Sannan Kuma Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahenmu Na Tsokaci.
2 Comments