Kasar Gana ta Dauki mataki akanasu yada hotunan batsa a kafafan sadarwa Wanda ta Yankee hukuncin duk

Kasar Gana ta Dauki mataki akanasu yada hotunan batsa a kafafan sadarwa Wanda ta Yankee hukuncin duk

Dokar na kunshe cikin kundin dokar tsaron intanet ta 2020, kuma za ta yi kokarin magance matsalar yadda ake yada hotunan mutane na batsa wani lokaci da nufin tozarta wasu.

manyazasu iya fuskantar hukuncin ɗauri daga shekara biyar har zuwa 25.

Dokar kuma ta ƙunshi matakai kan cin zarafin yara kanana, inda mutum zai iya fuskantar dauri daga shekara biyar zuwa 15.

Wanda da ya yada hotunan batsa a intanet ko kafofin sadarwa na intanet, zai biya tara tsakanin dala dubu biyar zuwa dubu 10.

Barazanar yada hotunan batsa saboda kudi

Haka kuma dokar ta fayyace cewa duk wanda ya yi wa wani barazanar zai yada hotonsa ko bidiyonsa zai fuskanci fushin shari’a.

Hukuncin da za a yanke wa wanda ya yi wa wani barazana ya kai tsakanin daurin shekara 10 zuwa 25 a gidan yari.

Yada hoton batsa da gangan

Sashe na 278 na dokar ya ce duk wanda ya yada hotunansa na batsa ya aikata laifi da nuna rashin da’a.

Daga baya, jami’an Ghana za su shiga farautar mutanen da suka yada hotunan dake nuna tsaraici da gangan.

Wata da ta yi fice a Ghana, Akuapem Poloo ta fuskanci fushin doka inda aka ɗaure ta kan yada wasu hotunanta da data ke nuna tsaraici a intanet ta fuskanci hukunci Mai tsauri.

Wata kotun Ghana ta taba yanke wa wata yar fim Rosemond Brown hukuncin daurin watanni uku a gidan yari.

Kotun ta ce dalilin yanke hukuncin zai zama gargadi ne ga jama’a Baki daya.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin saboda wannan ba karamin cigabane ba a Cikin society dinmu Wanda muke fatan muma a Nigeria.

KU KARANTA WANNAN:

Kalli zafafan hotunan mawaki Grand P tare da jibgegiyar budurwar sa yana mata kalamai masu ratsa zuciya

Alhadullah Wani Sanata Ya Dauki Nauyin Jarumin Kannywood Hamza Yahaya Kan Tsautsayin Da Ya Fada Kansa

Da mawaka da masu zaman banza marasa sana’a duk daya suke, cewar Alhaji Shu’ibu galadima

Kowane musulmin duniya dan izala ne kawai dai iskancin banza ne irin na mutane, cewar jarumi Sulaiman bosho

Allahu akbar: Ashe wadannan abubuwan sukayi silar rasuwar wasu daga cikin jaruman kannywood

‘kawancan sojojin Nigeria Dana saudiyya yayi mutukar tasiri Wanda Sana diyyar hada Kai da sojojin Nigeria yasa sun.

Kada kumanta ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button