‘kawancan sojojin Nigeria Dana saudiyya yayi mutukar tasiri Wanda Sana diyyar hada Kai da sojojin Nigeria yasa sun.

'kawancan sojojin Nigeria Dana saudiyya yayi mutukar tasiri Wanda Sana diyyar hada Kai da sojojin Nigeria yasa sun.

Kawan can sojojin Nigeria Dana saudiyya yayi mutukar tasiri.

 kawancen sojojin da Saudiyya ke jagoranta a Yemen ya yi ikirarin kashe ‘yan tawayen Huthi 300 a cikin sa’o’i 48 da suka gabata, a cikin samamen da sojojin gwamnatin kasar suka kai a yakin Marib da ke arewacin kasar.

Gidan talabijin na al-Ekhbariya na Saudiyya ya ruwaito cewa sama da ‘yan tawayen Huthi 134 sun halaka a hare-haren da aka kai a Al-Abdiya”, yayin da a ranar Litinin, kawancen ya ba da sanarwar mutuwar ‘yan Huthi 156″ a farmakin da aka kai a wannan yanki na Marib. Sai dai babu wata majiya mai zaman kanta da ta tabbatar da wannan ikirari.

Daruruwan mayaka sun halaka tun watan Fabrairu a yakin Marib, inda ‘yan tawayen suka tsananta kai hare -hare a cikin watannin da suka gabata, kuma suka zarce zuwa babban birnin kasar ta Yemen. Ba safai ne ‘yan Huthi suke sanar da adadin wadanda suka mutu a sansaninsu ba.

Yemen ta kasance fagen yaki tun shekarar 2014 tsakanin dakarun da ke goyon bayan gwamnati da ‘yan tawayen Huthi da ke iko da yawancin arewacin kasar ciki har da Sana’a babban birni.  A cikin wadannan shekaru bakwai na yaki, an kashe dubun dubatan mutane, akasarinsu fararen hula, kuma miliyoyin sun rasa muhallansu, a cewar kungiyoyin kasa da kasa.

Kada kumanta kunatare Dani A.usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews kada kumanta kucigaba da bibiyarmu a shafinmu don samin labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

NDLEA tayi Nasarar Kama Mutane 134 a Jihar jigawa cikinsu harda.

Yadda Akayi Birthday Din Halima Buhari Babbar Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Kashi 50% Cikin 100% Mata a Nigeria Basa amfani da internet Wanda wannan ya kawo.

Yanzu-Yanzu: Auwal isah west ya bawa jaruma Hadiza gabon hakuri akan wulakanci da tonon asirin daya mata

 

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button