Kowane musulmin duniya dan izala ne kawai dai iskancin banza ne irin na mutane, cewar jarumi Sulaiman bosho
Kowane musulmin duniya dan izala ne kawai dai iskancin banza ne irin na mutane, cewar jarumi Sulaiman bosho

Ficaccacn jarumin masana’antar kannywood Suleman hamma bosho ya bayyana cewa, kowan ne musulmin duniya dan izala ne kawai da iskancin banza ne.
Jarumi Suleman bosho ya bayyana cewa, mai ake nufi da izalatul bidi’ah wa’ikamatus sunnah.
Inda jarumi Bosho yayi tambaya kan cewa mai ake nufi da akawar da bidi’ah a tsaida sunnah, don haka da limamin unguwar mu dana unguwar ku duk fafutukar su shine amma idan kaga mutum yayi wata yayi ne kawai dan yaci abinci.
Jarumi Bosho ya kara da cewa, duk wannan iskancin sai kowa yayi bayani daya bayan daya a ranar madataka, sabida haka kowa dan izala ne.
Ku kalli wannan bidiyon domin kuji cikekken bayani daga bakin jarumi Bosho.
Karanta wannan labarin.
Allahu akbar: Ashe wadannan abubuwan sukayi silar rasuwar wasu daga cikin jaruman kannywood
Karanta wannan labarin.
Yanzu Yanzu Nan Kotu Ta Dakatar Da Sabon Sarki Katagoro A Jihar Neja Muhammad Na Bakwai
Karanta wannan labarin.
Sabuwar Rigima Ta Barke An Sake Tonawa Hadiza Gabon Asiri Daga Datty Assalafy
One Comment