Trending

Sabuwar Rigima Ta Barke An Sake Tonawa Hadiza Gabon Asiri Daga Datty Assalafy

Sabuwa Rigima Ta Barke An Sake Tonawa Hadiza Gabon Asiri Daga Datty Assalafy

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Batun Rigimar Auwal Isah West Da Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Biyo Bayan Wasu Kalaman Batanchi, Zagi Da Cin Mutunchi Da Yayi Mata.

Daga Baya Sai Labari Ya Riskemu Hadiza Gabon Din Ta Saka Yan Sanda Sun Kamashi Saboda Wannan Munanan Kalaman Daya Jefeta Dasu.

LABARI MAKAMANCHIN WANNAN

Subhanillahi Yadda Hadiza Gabon Tasa Aka Kama Auwal West Bayan Yayi Mata Tonon Silili Tare Da Gunduma Mata Zagi

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Ne Sai Jarumin Auwal Isah West Ya Wallafa Wani Gajeren Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Neman Gafara Ga Hadiza Gabon Akan Wannan Rashin Mutunchi Da Yayi Mata.
LABARI MAKAMANCHIN WANNAN

Yanzu-Yanzu: Auwal isah west ya bawa jaruma Hadiza gabon hakuri akan wulakanci da tonon asirin daya mata

Mai Magana Datty Assalafy Ya Wallafa Wani Dogon Bayani A Shafinsa Na Instagram Bayan Faruwar Wannan Tirka-tirka Tsakanin Wadannan Jaruman Kannywood Din, Yadda Bayaninsa Ya Fara Kamar Haka;
Daga Datti Assalafiy

Wata guzumar karuwa kuma ‘yar madigo a
masana’antar shirya fina-finai ta sa an kama wani
abokin sana’arta bayan ya zageta, yanzu haka yana
kulle, kuma ita karuwan ta rufe layin wayoyinta.

Tabbas nima Datti Assalafiy na kalli bidiyon da abokin
sana’arta ya dura mata manyan zagi har da kalaman
batsa ya jefeta dasu, saboda ta taba Maigidansu
wanda shine ya fara sakata shiri film, tun ma bata iya
hausa ba kafin tazo ta waye taci amanar maigidannata.

Bakuwar haure ce ‘yar cirani, ba ‘yar Nigeria bace,
karuwanci ya kawota, yanzu tayi tasirin da har zata iya
sa a kulle dan kasa, Allah Sarki.

Mutane da yawa suna son suyi fada da karuwai musamman wadannan artificial karuwai na zamani amma basu san yadda zasuyi ba domin su tsallake tarkonsu

Wadannan karuwai da kuke gani jama’a musammanwadanda suke shirin film suna da alaka na lalata damanyan ‘yan siyasa da manyan Sarkuna, waya kawai
zata daga ta kira Gwamnan garinku tace ina so a
wulakanta min wane, shikenan an gama ba zai kwana
a gida ba.

Duk masu fada aji a cikin Gwamnati yawanci abokan
huldar karuwai ne da suke film, kuma karuwan sunmallaki wasu hotuna da bidiyonsu na sirri wanda suka
rike a matsayin makullin da suke juya shugabannin, a
kowani lokaci suna tatsar kudi daga garesu, kuma
karuwan suna sa suyi abu ko ba don Allah ba, sabodatsoron kada su fitar da sirrinsu.

Ya kamata duk wani da yake da sha’awar yin fada da
karuwai da sauran ‘yan iska to ya tsaya yayi karatun
tuggun karuwai mai zurfiA kaf duniyar facebook a Kasar Hausa babu wani
marubuci da yaci mutuncin karuwai da ‘yan Luwadi
kamar Datti Assalafily, sun buga, sun hada sharrin da
makirci, sun kada sun rawa amma sun kasa kai DattiAssalafiy kasa, saboda ban fara ba sai da na shirya,
nayi karatunsu mai zurfi, facebook kawai ke
taimakonsu ta hanyar kulle min account.

Akwai rubutun da nayi kusan kashi 4 mai taken RAYUWAR KARUWAI CIKIN SIRRI duk me nemansanin sirrin karuwai da yadda suke sa masu iko su
wulakanta abokan gabansu to ya binciko wannan
rubutun, yana nan a Google Insha Allah Allah Ka karemu daga sharrin karuwai da ‘yan Luwadi.

Wannan Shine Dogon Bayani Da Mai magana Datty Assalafy Yayi Akan Hadiza Gabon Bayan Tasu Ta Kare Da Auwal isah West, Zamu So Mu karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani Nasa, Sannan Kada ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Na daina saka sabbin jarumai mata a shirin fim dina kwanda suyi wata sana’ar ko suyi aure, cewar Abubakar bashir mai shadda

Magana ta zama babba: Sadiya haruna tasa baki kan rigimar jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west

Tirkashi Ansake Tona Asirin Hadiza Gabon/Abunda Rahama Sadau Take Shiyasa Ake Korarta A Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button