Yanzu Yanzu Nan Kotu Ta Dakatar Da Sabon Sarki Katagoro A Jihar Neja Muhammad Na Bakwai

Yanzu Yanzu Nan Kotu Ta Dakatar Da Sabon Sarki Katagoro A Jihar Neja Muhammad Na Bakwai

Kamar Yadda Kuka Sani Muhammad Barau Na Bakwai Ya Zama Sarki Ne Bayan Alhaji Saidu Namaska Ya Rasu Ne

Kamar Yadda Majiyarmu Ta Samu Labarin Ya Rasu Ne Bayan Ya Fama Da Rashin Lafiya Inda Ya Rasu Yana Da Shekaru 84 A Duniya

Sarkin Ya Shafe Shekaru 47 Akan Karagar Mulki A Masarautar Katagora An Bayyana Cewa A Watan Mayu Ne Yan Bindiga Suka Harbe Dan Sarki Lokacin Da Suka Kai Hari Gonar Basaraken

Kamar Yadda Aka Bayyana Cewa Muhammad Na Bakwai Ya Zama Sarkin Kantagora Ne Bayan Alhaji Saidu Namaska Ya Rasu

Sai Ayau Majiyar Kuma Ta Kara Samun Wani Labarin Dake Nuni Da Cewa Tuni Kotu Da Bada Umarnin Dakatar Da Basarkin Bisa Karar Da Aka Shigar Dashi ,Kamar Yadda Lauyan Wayanda Suka Shigar Da Karar Barista Yusha’u Mamman Ya Bayyana Cewar Tun Farko Mutane Uku Suka Shigar Da Karar Shi

Inda Tun Farko Mutane 15 Dake Neman Sarautar Suka shigar Da Karar Gaban Kotun Suna Kabulantar Matakan Da Akabi Wajen Zabar Muhammad Barau A Matsayin Sarkin Kantagora

Kamar Yadda Aka Bayyana Wata Takarda Kamar Haka

Hukunci Da Kotu Ta Yanke A Yanzu Na Nufin An Dakatar Da Muhammad Barau Daga Amsa Sunan Sarkin Kontagora Har Zuwa Lokacin Sauraro Da Tabbatar Da Kudirin Wadanda Suka Shigar Da Karar

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Gwamnan Jihar anambara yasha da kyar a harin da Ake zargin ‘yan Biafra ta IPOB.

NDLEA tayi Nasarar Kama Mutane 134 a Jihar jigawa cikinsu harda.

Inda Alkalin Ya Dage Sauraran Karar Har Zuwa 20 Ga Watan Oktoban Bana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button