Advertisement

Bayan kura ta lafa Sadiya haruna tayiwa Auwal isah martani da cewa talauci ne yasa zai tonawa Hadiza gabon asiri

Bayan kura ta lafa Sadiya haruna tayiwa Auwal isah martani da cewa talauci ne yasa zai tonawa Hadiza gabon asiri

Bayan kura ta lafa akan hatsaniyar dake tsakanin jaruma Hadiza gabon da Auwal isah west, sai a yau kuma Sadiya haruna ta wallafa wata bidyo inda take wasu maganganu dake nuna cewa kamar da Auwal isah west take.

Sadiya haruna ta wallafa bidiyon ne inda take fadin cewa, sai yanzu tasan mutumin nan dan iskan gaske ne wato talauci, domin shine yake sa kabi rayuwar mutum kana ganin mai yayi yau kuma mai zai yi gobe.

Sadiya haruna ta kara da cewa: ada komai ake a cikin soshiyal midiya ta sani amma yanzu wani abin ma batasan anayi ba, domin har Auwal isah west yayi amai ya lashe bata sani ba domin ya bayyana a cikin wata bidiyo inda yake bawa jaruma Hadiza gabon hakuri akan maganganun daya fada a kanta wanda basu dace ba.

Ga bidiyon nan sai ku kalla domin kuji maganganun da Sadiya haruna take fada akan Auwal isah west.

Karanta wannan labarin.

Masha Allah: Gwamnatin kasar Dubai ta gwangwaje jaruma Saratu daso da kyautar sabuwar mota fil

Bayyanar Bidiyon Mataimakin Gwamnan Sokoto Acikin Hotel Da Matarsa Ya Dauki Hankula

Tirkashi Jaruma Maryam Booth Ta Kama Saurayin Dayake Bata Mata Suna A Duniya Yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button