Advertisement
Trending

Bayyanar Bidiyon Mataimakin Gwamnan Sokoto Acikin Hotel Da Matarsa Ya Dauki Hankula

Bayyanar Bidiyon Mataimakin Gwamnan Sokoto Acikin Hotel Da Matarsa Ya Dauki Hankula

A Wani Fayfayin Bidiyo Da Mukaci Karo Dashi Yana Yawo Na Mataimakin Gwamnan Sokoto Manir Dan Iya Ya Dauki Hankula A Jihar.

Kamar Yadda Shafin Sokoto Online Suka Wallafa Wasu Hotunan Mataimakin Gwamnan Mai Suna Manir Dan Iya Tare Da Matarsa Acikin Hotel Suna Rungumar Juna Tare Da Sumbata.

Bayan Fitar Bidiyon Da Kuma Hotunan Abunda Sukayi Yasa Mutane Da Dama Suna Ganin Kamar Hakan Bai Dace Ba, Ganin Cewa Matarsa Ce Ta Sunnah Kuma Bai Kamata Yayi Bidiyo Da Ita A Wannan Yanayi Ba.

Ga Dai Yadda Cikakken Rohoton Yake.

Kamar yadda kuka sani fitar hotuna kobidiyon manyan yan siyasar Najeriya babakon abu ne ba ganin yadda wani lokacinza kaga wani dan siyasar ma ba matarsaceba, amma a wannan karon jaridar SokotoOnline ta bada rahoton cewa.

Mai girma mataimakin gwamnan jiharSokoto ne aka ci karo da bidiyon sa tare daiyalinsa wato matarsa yana sunbatar ta irindai shaukin mata da miji ga rahoton jaridarta Sokoto Online.

Ana ci gaba da tafka muhawara akan waniFaifan bidiyo na mataimakin Gwamnan jiharSokoto Manir Dan’lya inda yake shafan matarsa tare da yin Kiss din taWannan bidiyo ya janyo cece-kuce a fadinjihar Sokoto da kewaye.

Cikakken bayani zai zo daga baya.

Kamar yadda jaridar ta Sokoto Online tawallafa a shafinta na Facebook, ga screenshot daga kasa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Na Ya Dace Ayi Hakan Ko Bai Dace Ba.

Sanna Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Ankama mahaifin wata yarinya Mai Suna Aisha Yana lalata da ita bayan yagama yasamata yaji a farjinta.

Tirkashi Jaruma Maryam Booth Ta Kama Saurayin Dayake Bata Mata Suna A Duniya Yanzu

Tabbas Rike Waya A Hannun Budurwa Kuma ‘Yar Talakawa Yana Da Matukar Hatsari A Yanzu Cewar Masana Rayuwar Dan Adam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button