Masha Allah: Gwamnatin kasar Dubai ta gwangwaje jaruma Saratu daso da kyautar sabuwar mota fil
Masha Allah: Gwamnatin kasar Dubai ta gwangwaje jaruma Saratu daso da kyautar sabuwar mota fil

Kamar yadda kuka sani Saratu daro ficacciyar jaruma ce a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, wanda take taka rawar gani a shirin nan mai dogon zango wato Labarin.
A safiyar ranar Alhamis ne jaruma Saratu daso ya bayyanawa al’umma cewa Gwamnatin dubai ta bata kyautar dalleliyar mota, kamar yadda ta wallafa a shafinta na sada zumunta instgram.
A wasu hotuna da Saratu daso ta wallafa a shafin nata na instagram, anga Saratu daro ta rike wata leda wanda akwai hoton mota a jiki, inda nan da nana masoyanta suka fara yi mata fatab alkairi kan wannan kyautar motar da aka mata.
Jaruma Saratu daso tayi wata wallafa a shafin nata na sada zumunta instagram a ranar Alhamis, inda take bayyana cewa Gwamnatin kasar Dubai ta bata kyautar sabuwar mota, kamar yadda yanzu zaku gani a kasa.
Karanta wannan labarin.
Bayyanar Bidiyon Mataimakin Gwamnan Sokoto Acikin Hotel Da Matarsa Ya Dauki Hankula
Karanta wannan labarin.
Tirkashi Jaruma Maryam Booth Ta Kama Saurayin Dayake Bata Mata Suna A Duniya Yanzu
Karanta wannan labarin.