Tirkashi Ankama mahaifin wata yarinya Mai Suna Aisha Yana lalata da ita bayan yagama yasamata yaji a farjinta.

Tirkashi Ankama mahaifinwata yarinya Mai Suna Aisha Yana lalata da ita bayan yagama yasamata yaji a farjinta.

Tirkashi Ankama wani mahaifin wata yarinya da lalata da yarsa tacikinsa Wanda bayan yayi lalata da ita yazuba Mata Barkono a farjinta.

Innalilahi wainna ilaihir raji’un wannan Abu saidai muce Alla yakiyaye gaba wannan rahotan ya zomana ayau bayan rahotan yafita tun kwana biyar da suka gabata.

Yarinyar da lamarin yafaru da ita tayimana cikyakkyan bayani akan yadda lamarin ya auku da ita.

Aisha tace tun farko tana zuwa makaranta mahaifinta yana zargin ta da bin maza ita har yana dukanta yana taba mata nono yana cewa gashi nan duk sun zube akan bin mazan da takeyi, idan zai dukeni yace sai na cire kayana.

Aisha ta kara da cewa ranar yace na kwanta sai yace matarshi ta bashi bargo yace in kwanta ya samin barkono sai shima yayi amfani dani ma’ana sai yayi jima’i da ni.

 

Inda Aisha tace taji yana magana da kakana da kanwar mamarmu tace yace Shi da kanshi zai zo ya kashe ni da naji sai tsoro ya kamani na koma gun mamata itama tace bazata iya rikeni ba shine har na samu gun wani namiji nake zama inda yake.

Ta kawo karar mahaifinta ne akan ta haifi yarinya ya kwace ta saboda ta haihu basa ka’ida ba.

Ga cikakken bidiyon nan ku saurara ku kalla daga bakin it’s yarinyar da lamarin yafaru da ita👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na Aisha dakuma mahaif

KU KARANTA WANNAN:

LABARINA SEASON 4 EPISODE 2 KADAN DAGA CIKI

 

Tabbas Rike Waya A Hannun Budurwa Kuma ‘Yar Talakawa Yana Da Matukar Hatsari A Yanzu Cewar Masana Rayuwar Dan Adam

Allah Yayi Mata Rasuwa Bayan Neman Yafiyar Mutane A Facebook ~ Aeshart Muhammad Nasara

 

‘yan Bindiga sun kashe mutane 10 suna Cikin sallar magariba wanda

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button