Trending

Tirkashi Jaruma Maryam Booth Ta Kama Saurayin Dayake Bata Mata Suna A Duniya Yanzu

Tirkashi Jaruma Maryam Booth Ta Kama Saurayin Dayake Bata Mata Suna A Duniya Yanzu

Idan Baku Manta Ba Akwanakin Baya Antattauna Wani Batu Akan Jaruma Maryam Booth Yadda Acikin Bayani Aka Bayyana Cewa Andaina Saka Maryam Booth Acikin Fina-finai Saboda Fitar Bidiyon Tsiraichinta A Kwanakin Baya.

Kamar Yadda Jaridar Rariya Da Kuma Zinariya Suka Wallafa Labarin Jaruma Maryam Booth Na Cewa Daraktoci Sun Daina Sakata A Film Saboda Bullar Bidiyon Tsiraichinta Da Mawaki Deezel Yayi.

Wasu Kuma Shafukan Suke Wallafa Cewa Maryam Booth Din Tana Neman Aure, Tun Bayan Mutuwar Mahaifiyarta Take Ganin Chanji Na Rayuwa, Duk Inda Taje Ana yi Mata Kallon ‘Yar Iska, Shiyasa Ta Yanke Shawarar Tayi Aure Kawai a Cewarsu.

Bayan Wani Dogon Bincike Da Mukayi Sai Muka Tabbar Wannam Maganar Ba Gaskiya Bace Domim Kuwa Wannan Labarin Har Yakai Kunnen Jarumar Yadda Ta Wallafa Wata Sanarwa A Shafinta Na Instagram Yadda Take Karyata Batun Ga Abunda Ta Wallafa.

Salam it has come to myattention that a so
called journalis has
Published a FAKE
written Media and other
Media platforms
Such As zinariya And Rariya jarida I have Not Ever granted Any Interview With Them This Is Not True.

Wannan Shine Abunda Aka Wallafa Akan Jarumar Hakane Yasa Jarumar Ta Fusata Ta Nemo Saurayin Da Yayi Wannan Kazafin A Gareta, Sannan Ta Sakashi Ya Karyata Kansa Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

View this post on Instagram

A post shared by M A R Y A M B O O T H (@officialmaryambooth)

Sannan Jarumar Tayi Wannan Dogon Bayanin A Shafin nata.

officialmaryambooth: Kwanaki rumors na ta yawo
Akan cewa nayi interview da yaron nan nace Ina
Neman mijin aure na rasa and sooo many awful
things regarding me.

well it waz a lie and this boy
Waz behind it. I would like to caution those cheap
journalists wannabe most especially online news
like,Facebook and most especially those YouTubers
henceforthI would be taking legal actions on any
platform that publish a story about me or any of my
family members without confirmation.

I can’t stand
people who are committed in tarnishing our image
most especially our late mum(may her soul Rest In
Peace).

At the end after you arrest them you will start
hearing “kayi haquri kafi qarfin haka” but they won’t
remember that when they’re doing there own wrongs.

I agree being famous comes with a price and also
being wrong comes with a price be cautious. Thank you.

To Allah Ya Kyauta Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wadannan Mutanen Masu Yunkurin Batawa Jaruman Kannywood Suna A Kafafen Sada Zumunta.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun.Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

LABARINA SEASON 4 EPISODE 2 KADAN DAGA CIKI

Tabbas Rike Waya A Hannun Budurwa Kuma ‘Yar Talakawa Yana Da Matukar Hatsari A Yanzu Cewar Masana Rayuwar Dan Adam

Allah Yayi Mata Rasuwa Bayan Neman Yafiyar Mutane A Facebook ~ Aeshart Muhammad Nasara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button