‘yan Bindiga sun kashe mutane 10 suna Cikin sallar magariba wanda

'yan Bindiga sun kashe mutane 10 suna Cikin sallar magariba wanda

A ranar laraba ‘yanbindiga suka Kai farmaki Cikin garin tillaberi Wanda suka shiga Ana sallar magariba har suka kashe mutane 10.

Rohotan yatabba tarmana da cewa ankai harinne da magaribar fari Wanda alokacinma har anshiga sallah magariba Wanda Ana Cikin sallah suka Bude musu wuta kaitsaye.

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa an kashe masallata 10 a harin da aka kai wani masallaci a yankin Tillaberi da ke Yammaci ranar Laraba.

Yan bindigar sun kai harin a Abankor, kauyen da ya hada kasashen Nijar da Mali da kuma Burkina Faso.

Wani ganau ya bayyana wa jaridar AFP cewa ” maharan sun isa kauyen a kan babura ana tsakiyar Sallar Magriba suka bude wa masallata wuta.”

Tun farkon shekara ne hare-hare ke dada karuwa a yankin Tillaberi musamman kan iyakar yankin da makwabtan kasashe.

Ko a farkon wata Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa kusan mutun 600,000 da ke zaune a yankin Tillaberi na fuskantar bala’in karancin abinci.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin Kodakwa addu o’in bakinkune Allah yakara kiyayemu bakidaya a harkulum Kuna tare dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews kucigaba da bibiyarmu Domin samin labaran Duniya kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Mutane 48 a Kama a Abuja masu garkuwa da mutane Wanda aka yankemusu hukuncin

Kasar Gana ta Dauki mataki akanasu yada hotunan batsa a kafafan sadarwa Wanda ta Yankee hukuncin duk

An Karyata Sakon Da Ake Turawa Na Rufewa Whatsapp Din Mutane

Kalli zafafan hotunan mawaki Grand P tare da jibgegiyar budurwar sa yana mata kalamai masu ratsa zuciya

To jama’a kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button