A Cikin mako biyu 2 da suka gabata ‘yanfashin Daji Samada mutane 40 suka kashe a arewa Wanda

A Cikin mako biyu 2 da suka gabata 'yanfashin Daji Samara mutane 40 suka kashe a arewa Wanda

‘Yan fashin daji fiye da 40 ne sojojin Najeriya suka kashe a yankin arewa maso yamma cikin mako biyu, a cewar rundunar.

A daran jiyane muka Sami saban rahoto daga shafin BBC Wanda suka nuna cewa acikin wannan makon 2 da suka gabata  ‘yan Bindiga sunkashe sojojin fiye da mutane 40 

Muƙaddashin shugaban sashen yaɗa labarai na rundunar, Benard Onyeuko, shi ne ya bayyana hakan a Abuja ranar Alhamis yana mai cewa lamarin ya faru ne a jihohin Sokoto da Kaduna, kamar yadda BBC ta ruwaito.

Da yake magana a Hedikwatar Tsaro da ke Abuja, babban jami’in sojan ya ce an gudanar da hare-haren daga 1 zuwa 13 na watan Oktoba Wanda yagabata.

Kazalika dakaru sun lalata sansanonin ‘yan bindigar da dama, a cewarsa.

A farkon watan Oktoba ne Babban Hafsan Sojan Ƙasa Janar Faruk Yahaya ya ƙaddamar da wasu sabbin ayyukan soja uku da zummar daƙile matsalar tsaro a Najeriya.

Ayyukan da suka haɗa da Golden Dawn da Still Water da Enduring Peace, dakarun Najeriya za su gudanar da su ne a sassa daban-daban na ƙasar.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin na kisan sojojin da akeyi dakuma shawarar da zata Janyo hankulan shugabanninmu Domin tallfawa Mayan Wanda suka rasu da ‘ya’yansu bakidaya.

KU KARANTA WANNAN:

Bayan kura ta lafa Sadiya haruna tayiwa Auwal isah martani da cewa talauci ne yasa zai tonawa Hadiza gabon asiri

Masha Allah: Gwamnatin kasar Dubai ta gwangwaje jaruma Saratu daso da kyautar sabuwar mota fil

Matashin da yake satar kudadan mutane Yayin da kaje kan ATM mashin ‘yansandar Jihar jigawa rashen Dutse Sunyi nasarar kamashi Wanda.

Bayyanar Bidiyon Mataimakin Gwamnan Sokoto Acikin Hotel Da Matarsa Ya Dauki Hankula

To jama’a a harkulum Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button