Kudadan da Muhammad Buhari yafitar don bayar da talafi ga ‘yan kasa naira miliyan dubu 600 bashine wannanne dalilin dayasa wasu suka kikarba wanda hakan yajawo

Kudadan da Muhammad Buhari yafitar don bayar da talafi ga 'yan kasa naira miliyan dubu 600 bashine wannanne dalilin dayasa wasu suka kikarba wanda hakan yajawo

Ranar Abinci ta Duniya tasa Muhammad Buhari ya bayyana wasu abubu masu yawan gaske.

Yamma cinjiyane mukasamu wani rahotan daga Daya daga Cikin manema labaranmu na Dalatopnews Dake zaune a Abuja Wanda ya shaida mana wata sanarwa da Mai grma Shugaban kasar Nigeria yafitar awani taro da yagabata ajiya.

Rahotan nacewa gwamnatin Tarayya a karkashin shirin inganta rayuwa da habaka aikin gona ta ware kudi naira miliyan dubu 600 da za ta bayar a matsayin bashi domin tallafawa manoma miliyan 2 da dubu 400 a fadin kasarnan.

 

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanar da haka jiya a Abuja a wajen bikin bude baje kolin kayan aikin gona na kasa domin ranar abinci ta duniya ta bana.

 

Shugaba Buhari, wanda ya samu wakilcin ministan aikon gona da raya karkara, Mohammed Abubakar, yace za a bayar da bashin ba tare da kudin ruwa ba.

 

A nasa bangaren, shugaban kwamitin aikin gona na majalisar dattawa, Sanata Abdullahi Adamu, yace gwamnatin Shugaba Buhari ta kirkiri shirye-shirye da kudirori akan cigaban aikin gona da yalwar abinci a kasarnan ta Nigeria.

To jama’a zamuso mu karbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin zaku iya biyomu kaitsaye a shafinmu na Dalatopnews Domin samin labaran Duniya zaku iya biyomu kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

 

Squid Game: Yadda Aka Tattauna Kan Film Din Da Aka Kalleshi Sau Miliyan 111 Acikin Kwana 28 A Nigeria

Wannan Babban Darasine Ga Wayanda Basu San Makiryicin Yan Damfara Da Artificial Karuwai Ba

Yadda Baturiya ‘yar kasar Amurka ta bukaci matashi dan Nageriya yayi wuff da ita domin tana san shi

 

Wani Mutumi Ya Kashe Abokinsa Bayan Ganinsa Yana Lalata Da Matarsa A Mafarki

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button